Dan karaminsu Kuma babbansu Kasasu sunji ajikinsu Sjames baka Kula Yan musu Kawuce kabarsu da halinsu Dolema subarka Dan kafisu Sjames oga kafisu.masu zaginka aitirda halinsu Cigabanka ne waisu damuwansu Zasu ganka kuma Dole subarka Sun mance Allah shine gatanka Shiyabaka basira da daukaka Oga sjames kahuta kayanka Lokacinkane yanzun anbaka Oga sjames wakar yabo daga babban fans Dinka new star boy kahuta Mai gida