Тёмный
YAMUSAWA TV GWADA
YAMUSAWA TV GWADA
YAMUSAWA TV GWADA
Подписаться
Dokar Madugo da luwadi a Nigeria.
2:24
2 месяца назад
maganin kasuwa da izinin Allah
2:20
3 месяца назад
Комментарии
@bamalleetv2222
@bamalleetv2222 2 дня назад
Salam,malam idan kayi mafarkin wani marar lafiyar da ka sani baida lafiya Kuma fa harda amai yanayi. Kuma a zahirin daman baida lafiya.
@OumouMoussa-c1z
@OumouMoussa-c1z 3 дня назад
Idan kayi mafarkin lana aube d’à dakashi Aba Yan guida
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 13 дней назад
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh Allah ya ƙarawa Malam sani da albarka Matar aure tayi mafarkin wani babban Malami yana yanka kunkuru akan hanya
@AmaduAmadu-s8p
@AmaduAmadu-s8p 16 дней назад
Asl alk malam mafalkin chihou tijani na nigeria malami da koma jiya dadadare nayi makalkin wani malami na niger
@SadiyaAbubakar-s9n
@SadiyaAbubakar-s9n 17 дней назад
Malam don Allah ina bukatar number ka
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 17 дней назад
08021306989
@Ibrahim-x9m2m
@Ibrahim-x9m2m 20 дней назад
Allah chizo 😂
@MalamNuru-bj9em
@MalamNuru-bj9em 20 дней назад
Alhamdulillah
@housseininouhou9881
@housseininouhou9881 24 дня назад
Nagode malan dan Allah a fasaramin nagode
@housseininouhou9881
@housseininouhou9881 24 дня назад
Kuma nayi mafarki amin rubutu izawaka a allo ina sha
@housseininouhou9881
@housseininouhou9881 24 дня назад
Kuma nayi mafarki inaci nama kaza mai dadi wlh
@housseininouhou9881
@housseininouhou9881 24 дня назад
Salam malan Allah kara dawkaka nayi mafarki dangote da abokisa sunzo wirina
@LubabatuUmarUmar-d9v
@LubabatuUmarUmar-d9v Месяц назад
To don Allah malam idan wanine ya ma Wani mafarkinfa?
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 28 дней назад
Duka ɗaya ne , wani namawani mafarki
@housseininouhou9881
@housseininouhou9881 Месяц назад
Slm malam nayi mafarki kada a rouwa yakusa kamani ama cikin ikon Allah na kubuta bai tabaniba dan Allah a fasaramin
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada Месяц назад
Wa alaikasalam waraha matullah wannan mafarkin Yana nuni akan Wani babban mutun da yake nufin ka da sharri
@danmalamatv
@danmalamatv Месяц назад
Number ka
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada Месяц назад
08107273780
@danmalamatv
@danmalamatv Месяц назад
Number ka.dan allah
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada Месяц назад
08107273780
@danmalamatv
@danmalamatv Месяц назад
Number ka Dan allah
@ibrahimahmoudou310
@ibrahimahmoudou310 Месяц назад
Salam alaikum malan.tambaya mafarkin gatarin karfe ya karye
@DestinyOmoregbe-st3sq
@DestinyOmoregbe-st3sq Месяц назад
Ina bukatar number ka
@aminumuhammad341
@aminumuhammad341 Месяц назад
SLM mal ina da tan baya amma kasami number ka xan kira ka
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 27 дней назад
08021306989
@HalimatuAuzai
@HalimatuAuzai 2 месяца назад
Mace mai aure idan tayi mafarkin tarungumi wani namiji fa
@yusufonetv9960
@yusufonetv9960 2 месяца назад
Malam idan mutum yayi mafarki ya mallaki karya pha macen kare
@yusufonetv9960
@yusufonetv9960 2 месяца назад
Malam idan kuma mahaukaci kagani kawai pha
@ajimilawan5151
@ajimilawan5151 2 месяца назад
Ina ko wanda yayi mafarkin mijin tsohuwar budurwan sa ya saki tsohuwar budurwan nasa a mafarkin sai shikuma ya aure ta a mafarkin ya fassaran
@ZannangobeerGobeer
@ZannangobeerGobeer 2 месяца назад
Masha Allah
@auwalrabiu7314
@auwalrabiu7314 2 месяца назад
Wallh malam inason saurara fassaraka amma tsoro nake kana yawan fadin munanan abubuwa .Alkairi daya sharri goma
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 2 месяца назад
Hm hm Allah yatsaremu da sharri mlm
@auwalrabiu7314
@auwalrabiu7314 2 месяца назад
Allha ya kyauta
@raboaliyu5922
@raboaliyu5922 3 месяца назад
Wada yayi mafarkin antabeyata tana da abinci sai ta ce a a sai a ka bsta shinkafa
@AbdoulayeAicha-j4t
@AbdoulayeAicha-j4t 3 месяца назад
Malam idan mutu yaji wani ya ce massa mutuwa ze fah
@Okacha-w6y
@Okacha-w6y 3 месяца назад
Aslm mln dan girman allha nayi mafalkin maman Kai n'a rago inaci
@MohamideBiti
@MohamideBiti 3 месяца назад
Nayi mafarkin naga zomo gdou tahao duci tafado .... Mi ake nifi d'à haka
@auwalrabiu7314
@auwalrabiu7314 3 месяца назад
Kai duk fassar ka sai ka fadi wani abu daxai tadawa mutum hankali shiyasa naji wasu suna cewa ko.bude bidiyon ka sun dainayi
@BadiaHamisu
@BadiaHamisu 3 месяца назад
Kaiya wannan fassara haka malam
@AissataIbrahim-oz5pj
@AissataIbrahim-oz5pj 3 месяца назад
Asslam malam meye mafarkin hanji da malku danyan 🙏🏼
@zainabadam3086
@zainabadam3086 3 месяца назад
Mutum inyai mafarkin yay I kashi akofar abiyar zamanshi har tagan Kuma tana rufewa kanta
@AmadouGarba-ct1zw
@AmadouGarba-ct1zw 3 месяца назад
Barka slm
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 3 месяца назад
Wsl
@AmadouGarba-ct1zw
@AmadouGarba-ct1zw 3 месяца назад
mehaka takenufin
@AmadouGarba-ct1zw
@AmadouGarba-ct1zw 3 месяца назад
ni ina mafarkin budurwata ta jiya min baya
@AmadouGarba-ct1zw
@AmadouGarba-ct1zw 3 месяца назад
Slm
@saidumustapha30
@saidumustapha30 4 месяца назад
Sarki sunusi
@HachimouAaa-hj7fz
@HachimouAaa-hj7fz 4 месяца назад
Merci
@HachimouAaa-hj7fz
@HachimouAaa-hj7fz 4 месяца назад
Masha allah
@ArabiaMati
@ArabiaMati 4 месяца назад
Aslm malan nayi mafarkin idona daya yakubure sai natse à ouzubilahi sai kuma nayi add .a
@Latifa-q3v
@Latifa-q3v 4 месяца назад
Malam kawatace tayimin mafarki na auri saurayina kuma wani ma haka yayimin mafarkin irin nata kuma duk akan saurayin ne alokacin kuma dasukayimin mufi wata 4 bamayin maganafa
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 4 месяца назад
gaskiyane wa'annan mlmn ya kamata a tashi musu tsaye, akan sakin bakin dasukeyi ga janabin Annabi saw.musamman dr idris da baffa hotoro
@ابوصقر-ي5ه
@ابوصقر-ي5ه 4 месяца назад
Masha Allah
@AhmadTidjani-xl6be
@AhmadTidjani-xl6be 5 месяцев назад
Don Allah Malam mace mai ciki ce tayi mafarkin Suman Allah'' aldjawad'' shine take neman fassara
@khadijamurtala9977
@khadijamurtala9977 5 месяцев назад
Dom allah malam ka bani numbern wayarka?
@yamusawatvgwada
@yamusawatvgwada 5 месяцев назад
08021306989
@abdulkareemalhassan2299
@abdulkareemalhassan2299 5 месяцев назад
Assalamualaikum Me ne fassarar mafarkin mace na tsitsar ma azzakari
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 5 месяцев назад
jaraba ke damunka ,kaje kayi aure😂
@khadijamurtala9977
@khadijamurtala9977 5 месяцев назад
TAMBAYA!!! Asslama allah ya karawa malam lapia Malam nayi mafarkin, munje saudiya da saurayina, wanda nake sonsa ❤sosai Sai na ganni inacin abinci, nayi masa tayin abincin, amma baiciba yace dani in bari zaije ya dawo😢 Don Allah malam menene fassarar wannan mafarkin
@predatorvsprey8962
@predatorvsprey8962 5 месяцев назад
Assalamu alaikum, Mallam nayi mafarki idona ɗaya, na ɓarin hagu yana ciwo sosai har ya rufe, inata ƙoƙarin sa magani be buɗeba.