Watch Our Eye-catchy Videos on Kannywood Movies Series and Gossips, Hausa Music Videos, Comedies, African Cultures, Hausa Quotes, Hausa Language Tutorials, History Documentaries and also handpicked News covering Niger Republic, Nigeria, Ghana, Cameroun and Sudan.
We strive to provide first hand information about Hausa people that will blow your mind.
Ba gaskiya ba ne cewa hausawa sun yaqi asanti a'a makirci ne don a haɗa gaba atsakanin su saboda ana nufin komai daran daɗewa asnti su kori hausawa daga ghana sai sui ta gararamba a duniya! a can ɗan fodiyo da 'yan'ƙabilar sa ta fulani sun kore su daga ƙasar su ta asli ta hanyar yaudara da addini ita ce ƙasar hausa da take Nigeria da Niger duk inda suka je kuma ai ta korar su burin fulɓe kenan! amma inā sai cigaba da ɗaukaka hausawan suke samu alhamdu lillah
Alhamdu lillah Prof ya Allah ya biya ka. Hausawa ku tashi ku yi karatu. Mu mun bincika tarihi mun karanta babin jihadi mun auna abin da su ɗan fodiyo suka yi da āyoyin al'qur'ani mun tabbata ta'addanci sukai ba jihadi ba dan haka ɗan fodiyo qasurgumin ɗan ta'adda ne la'anatullah alaih