Yadda gwani misbahu tumba yake gudanar da karatun Al-Qur ani maitsarki a wurare daban daban nafadin kasar nan harda kasashe ketare a kafa kafa kamar haka, gidajen rediyo, wajen saukar al Qur'ani, wajen walima, da wajen Addu'o i da dai sauransu. Zaku iya biyomu dan saurarar wadannan karatuttuka ta youtube channel din mu kamar haka Gwani misbahu tumba tv kuma kudanna suscribe dan sanar daku idan munsa sababbi Allah ya bada iko mungode