Тёмный
DARUL FIKIR TV
DARUL FIKIR TV
DARUL FIKIR TV
Подписаться
Assalamu alaikum warahamatullahi ta ala wabara ka tuhu Wannan channel ne da yakunshi FASSARAR MAFARKI da WA AZANTARWA karku manta ku danna mana subscribe da like da share sannan muna bukatar ku mana comment da tambaya ko godiya da nuna jindadin abinda muke gabatar muku harda shawar wari wanda suka kamata muji muna maraba da su, sannan kada ku manta damu cikin kyawawan addu,o inku domin munasan muji addu,ar bakin masoya domin da addu,ar ne zamu kara gaba cikin rayuwar mu mussaman inkun gabatar da ibadunku na SALLAH da sauransu Allah yabada ikon aikata abinda muka bukata daga gurinku Masha Allah muna godiya Allah yabarmu tare daku yan uwa.
Wassalamu alaikum waraha matullahi ta,ala wabara katuhu,نصر من الله وفتح قريب
FASSARAR MAFARKIN CIN ABINCI
17:34
21 час назад
FASSARAR MAFARKIN KAN KARA
9:51
День назад
TAMBAYA DA AMSA KASHI NA [47]
1:56
21 день назад
FASSARAR MAFARKIN KARUWAR DABBOBI
0:50
21 день назад
FASSARAR MAFARKIN HAIHUWAR DABBOBI
1:03
21 день назад
FASSARAR MAFARKIN SURATU AL IMRAN
10:09
Месяц назад
TAMBAYA DA AMSA [46]
3:21
Месяц назад
TAMBAYA DA AMSA [45]
2:05
Месяц назад
TAMBAYA DA AMSA [44]
3:27
Месяц назад
HALACCIN ZANGA ZANGA
6:32
2 месяца назад
FASSARAR MAFARKIN AGOGO KASHI NA [1]
10:48
2 месяца назад
KARATUN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN ZAMA NA
34:37
2 месяца назад
FASSARAR MAFARKIN KARATUN AL,QUR'ANI/WATA AYA
11:14
2 месяца назад
FASSARAR MAFARKIN MASHIN
14:48
2 месяца назад
KARATUN GORAN SALLAH MAITAKEN
17:32
3 месяца назад
KARATUN TAFSEERIN ALKUR'ANI MAI GIRMA ZAMA NA
53:12
3 месяца назад
KOYAR DA SANA'O'IN HANNU KARKASHIN TIGMEIN
5:13
3 месяца назад
Комментарии
@smnyaronmalan
@smnyaronmalan 11 часов назад
❤❤❤❤❤❤❤
@shehudaniya7298
@shehudaniya7298 23 часа назад
Masha Allah. Sakallahu khairan Malam mun gode.
@salisuzaharaddeen9366
@salisuzaharaddeen9366 День назад
Akaramakallahu jiya nayi mafarkin na sayi sabon mashin ud light Ash.
@MUSTAPHAABDULHAMID-x3u
@MUSTAPHAABDULHAMID-x3u 2 дня назад
H by
@fatimamuhammad4709
@fatimamuhammad4709 2 дня назад
Ni mafarkin danayi Kumshi hanu da kafa ne
@AwaisuIbrahim-jg7kp
@AwaisuIbrahim-jg7kp 2 дня назад
Ni kuma malam nayi mafarkin bishiyar tumatur tayi Yaya sunyi jajir Ina tsinka Ina ba wata kawata
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 2 дня назад
Aslm mlm menene fassarar mafarkin tuka keke
@rashidabelloaliyu
@rashidabelloaliyu 3 дня назад
Don Allah mlm kataimakamin da fassarar mafarkin tumfafiya
@ZinabHamazh
@ZinabHamazh 3 дня назад
mu nagode ya
@SaniTatte-d1c
@SaniTatte-d1c 4 дня назад
Malan niya guedan yari nayi falqu an boudemini kofa gueda nafita da mahin
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv 4 дня назад
Alhamdulillah
@AminuMhdlawan
@AminuMhdlawan 4 дня назад
aslm Allah yakarawa malan fly nayimafarkin sahakosashe yashigo Gida yayimin kashi akafah Allah yakarawa mlm lfu
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 4 дня назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@SunusiMurtala-j6m
@SunusiMurtala-j6m 5 дней назад
Allah yasadamu da alkairi 🙏
@MamankhairatMamankhairat-h5w
@MamankhairatMamankhairat-h5w 5 дней назад
Asalamu alaikum mallam barka da warhaka dan Allah mallam ni matar aurece kuma inada ciki nayi mafarkin kanina wanda yake bina yakawo mini zaki guda biyu mace da namiji ya Bani shikuma yahau cen sama nadaga kaina ina hangoshi dan Allah mallam a fasaramun
@SalihuYakubuAli
@SalihuYakubuAli 7 дней назад
Aslm malam nayi mafarkin Ina karanta suratu Hajji ayoyin da suke magana akan hajji
@IsmailAli-kb9io
@IsmailAli-kb9io 7 дней назад
Malam Allah yakara basira nayimafar kin ina kashi datsutsa
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 8 дней назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@AuwalIsah-l7n
@AuwalIsah-l7n 8 дней назад
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 8 дней назад
Ameen muna gdy
@abdoulwahidalkasum1868
@abdoulwahidalkasum1868 9 дней назад
Slm dan Allah yaya mafarkin nagan ni Nida wani dan kasuwa munje karkashin wata bishiya muna jefo yayan bishiyar
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 8 дней назад
Idan abokin kane zaku shiga harka da wani babban mutum ne
@MohammedAlhajikonduga
@MohammedAlhajikonduga 9 дней назад
Mafarkin aure ga matar aure
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 9 дней назад
Masha Allah allah yasaka wa mallam da alkairi
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 9 дней назад
Ameen muna gdy Allah yasa kaga mafarkin ka
@MatoWanzam
@MatoWanzam 9 дней назад
Mallam wanda yayi mafarkin kudan zuma ya lulubeshi dayawa yana cizonshi fa
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 9 дней назад
Yane mi tsari akan makiya
@SaniMohammed-lp6hs
@SaniMohammed-lp6hs 9 дней назад
Munagudiya malla
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 10 дней назад
Allah yasaka wa mallam da alkairi mlm menene fassarar mafarkin shugaban kasa
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 10 дней назад
Allah yayiwa rayuwa albarka danisan kwana ameen
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 9 дней назад
Ameen muna gdy
@ali-g2v8l
@ali-g2v8l 11 дней назад
Assalam malam barka da fatan Kuna lafiya malam na Yi mafarkin tsohuwar budurwa ta da nayi Bata da aure Amma ta haihu da na midi sai na dauki yaron nayi masa kiran sallah a kunne Amma a mafarkin ba nine uban dan ba
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv 12 дней назад
Alhamdulillah
@remixtvlyrics5824
@remixtvlyrics5824 13 дней назад
MashAllah
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 16 дней назад
Mlm menene fassarar mafarkin kankara Allah yayi wa rayuwa albarka
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 12 дней назад
Kajira ga mafarkin na fassara saboda kai zan dorashi akan shafin
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 16 дней назад
Mlm menene fassarar mafarkin mahaifiyata ta haifi ya mace
@SAY7281
@SAY7281 17 дней назад
Assalamualaikum warahmatullāh Malam Barka da dare, Dan Allah Mal ina tambaya ???
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 11 дней назад
@@SAY7281 OK ya take tambayar
@FatimaAdamu-i9h
@FatimaAdamu-i9h 17 дней назад
Nayi kitso
@naziribrahim8905
@naziribrahim8905 17 дней назад
Masha Allah
@aminataissa1932
@aminataissa1932 19 дней назад
ASSALAMOU Aleykoum malan. Nayi mafarkin karatun suratul Ar rahman. Minene fassarar ?????
@aminataissa1932
@aminataissa1932 19 дней назад
ASSALAMOU Aleykoum malan. Nayi mafarkin karatun suratul Ar rahman. Minene fassarar ?????
@fatihuibrahim-1678
@fatihuibrahim-1678 20 дней назад
Assalamu alaikum mlm nayi mafarkin inada kaza,saita kyankashe kwaikwayenta tabar ragowa,nace kodaizuba mata wadannan akayi,can sai takyankyashe ragowar sai nayi farinciki
@hassanaaliyu-q8s
@hassanaaliyu-q8s 21 день назад
malam idan kuma wata kawar kace tayi mafarkin kayi aure amma bata san wa ka auraba fa?
@heleletv4023
@heleletv4023 21 день назад
Allah yakara lafiya
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 20 дней назад
@@heleletv4023 ameen muna gdy
@heleletv4023
@heleletv4023 20 дней назад
@@ShaikhMuhammadlawan Allah ya biya bukato. Nina dan sokoto
@marymchcn4066
@marymchcn4066 21 день назад
malam allah yatemaka 👍👍🇸🇦🇸🇦
@halimayusuf9631
@halimayusuf9631 22 дня назад
Slm,ni kuwa ishara akayi min da aya ta hudu a cikin Ali imranan,
@YusufAuwalibrahim1
@YusufAuwalibrahim1 23 дня назад
Asslm mlm idan kuma namijine yay mafarki ya auri waca yake so fa Amma da asuba yay mafarkin.
@fikratv6959
@fikratv6959 23 дня назад
Salama alaikum wahmatillah malam dan Allah inason fassara wani mafarki
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 23 дня назад
Masha Allah inaji
@DijeHabibu
@DijeHabibu 24 дня назад
Fassarar mafarki mutun yaga mutane sun kama shi har an sama shi sarka ahannu shi an ta so shi gaba shi Kuma Yana cewa ya za a kama shi Kuma shi baiyi laifi ba
@saratoualio3639
@saratoualio3639 24 дня назад
Malam ina mafarkin goruba mi hakan yake nufi
@HauwaAbubakar-j5v
@HauwaAbubakar-j5v 24 дня назад
Da Allah fassarar mafarkin Miciji zai halaka mace wasu maza su ka taimaketa
@YusufAuwalibrahim1
@YusufAuwalibrahim1 26 дней назад
Aslm wanda kuma yaga yayi mafarki anhaifar Masha jariri allah yabiya bukatu
@Hafsat238
@Hafsat238 26 дней назад
To ni mlm Ina. Saudiyya yanzu na farka abcci nagani a masallacin annabi munacin abinci
@BukarMadu-m1d
@BukarMadu-m1d 27 дней назад
Slm malamnayimafarkin tunkiyataaifu ragotagowyu 2biu babbasunadakafobabba harnatayacitaayhu baruwansusunciga cikintunkiyoyi❤❤❤صلى الله عليه وسلم
@Sss1111-y4z
@Sss1111-y4z 28 дней назад
Malam nayi istihara Akan saurayina senayi mafarkin na aure shi basodayaba Amma shibisanba inasan Shiba nicenake sanshi komagana namishi baya kulani kuma inasan shi sosai
@ShaikhMuhammadlawan
@ShaikhMuhammadlawan 11 дней назад
Kiyi ta addu'oi idan da alkairi Allah zai hada auren