Macha Allah don yaza'a aturamun wannan yabon ina France ina ball babban masoyina né marigayi Alh shérif rabiu usman baba RTA ina sauraran yadda za'ai natura mun dakuma wakar sayyida humaira mata à gurin ma'aiki domin nayi iyya kokarina saukesu banama samun su barre in saven dinsu hadda wakar shehu abba abu jikan annabina da Allah ganar da bayinka rabiu usman baban bannufi wasaba ni Dan Dan gwammaja ne layin yan azara minti 5 tsakanin gidansa da gidan mahaifina asamu hanyar daza'a turamun domin darajar babban masoyina annabin rahama s a w nagode sosai sainajiku
Sayyadi Walh kundai na Himma da Kuna sa wakokin yabo da na shehu Ibrahim Amman yanxu kun buge da wannan ku gyara Walh mu na jindadi. Aikin ku dari dari bisa dari ngd 🙏