Salam sunana engineer Ibrahim haruna director na beenharun automobile service Dake Abuja a Nigeria
Muna gyaran motocine irin su Toyota, Lexus,Honda,Accura, Nissan Infinity,Peugeot,Renault,mistubushi,Mazda, forda,kia, Hyundai, Chevrolet da dai sauransu
Na bude wannan channel din ne domin wayar da kan Yan uwana hausawa masu gyaran mota da masu tuka mota akan abinda ya shafi motoci, musamman na zamani wadanda ke bada ciwon Kai wajen gyara Wani lokaci. Sai kaga abinda Bai Kai ya kawo ba yasa mutum ya hakura da motanshi ko Kuma kaga ana gara Daban matsala Daban.
Ka danna mana subscribe Dan samun shirye shiryen mu masu matukar amfani da taimakon mutane da zamu ringa kawowa duk sati. Sannan kuna mana like da Dan bamu kwarin gwuiwa guri ci GABA da kawo maku shirye shiryen mu
Sannan kuna taimaka ma Yan uwa hausawa da shere da mutane da yawa su amfana.
Asalamu alaykum warahma tullah indeed your were teaching so locally but get start how to teach brothers of slaam entire universe on English insha allah
Thank you for the advice but their is so many people teaching with English me I want to teach my language people hausa so that my people will proud on me
Asalamu alaikum beenharun. My car is always hot, but I removed the raglator cover ro check and I don't understand it can u help check so that o snap it and send to u