Wannan Chanel ta NIGER LABARI T.V zata rika kawo mouku duk wani abou dake faruwa cikin kasar mou niger 🇳🇪 harma da kasashan duniya baki daya domin samou vidéos mou da moun dora kudan na mana subscribe mun gode
Kai dan gazawa baka a cikin niger ne kana kare issoufu sabo da kai dakikine bakaji irin zaluncin da yashuka a niger ba duk eanan pititunan dasuke faruwa a niger mene taraya sukayi na cigaban niger inba arzuta kawunansuba
Allah ya kiyaye,kuyi tunani Mai zurfi,wallahi kowa yashigo hankalinsa yasan abinda yakeyi,anaso ahada Hausawa da Fulani fada.Allah dai ya tsinewa munafukai ya ganadda mu.KARSHEN DUNIYA NE WANNAN WALLAHI,ANFARA KENAN.
In anganshi Yana yawo akama shi muna tunda anganshi yaumi akejira dashi baida anfani Niger arabashida duniya Amar yanda akeson wasu sukasan Che shiya kasanche Chen tunda baida anfani duwada aka kama Dan Allah insunji bayanin sirri sukasheshi basu da anfani a rayuwa
Macha allahou malamou kayi gaskiya kouma allaha yayi moukou albrka kouma walahi gaskiyane har inda allahou et vivi lavertte et vivi leu pepou de niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 ❤❤❤