Ai kai Dalliti kanacewa baa danbe sai a kano wayagayamaka baayin dambe sai a kano kuma kadawo da Alasan shikenan ai mukan munsan komai dama kana goyamar baya a cikin gidan damben kano
Wannan maganar gaskiya ne ramadan yana bukatar addu'a munayi masa kuma insha Allah zamu kara akan wacce mukeyi Allah ya warware dukkan wani matsalansa sannan yaci gaba da bashi nasara wlh da naga ana begeshi kwanakin nan abun yana damuna arai amma ita addu'a babu abinda tabari Allah ya baka lafiya ramadan