Тёмный
SAYYIDA KHADIJA SERVICES RADIO AND YOUTUBE CHANNEL
SAYYIDA KHADIJA SERVICES RADIO AND YOUTUBE CHANNEL
SAYYIDA KHADIJA SERVICES RADIO AND YOUTUBE CHANNEL
Подписаться
BARKA DA SHIGOWA CIKIN WANNAN CHANNEL TAMU TA SAYYIDA KHADIJA SERVICES

MUNA MUKU FATAN ALKHAIRI DA FATAN ALLAH YA BAMU LADAN AYYIKAN MU YAKUMA KARA KUSANTAMU GA ANNABI DA IYALAN GIDANSA TSARKAKA

HAKIKA WANNAN CHANNEL DIN AIKINTA ZAIFI DAN GANTUWA NE DA SAYYIDA KHADIJA A.S

AKAN MAUDU,IN

ITA BA BAZAWARA BACE TANA A BUDURWA ANNABI YA AURETA

A CIGABA DA KASAN CEWA TARE DAMU

KUDANNA MANA SUBSCRIPTION DA ALAMAR KARARRAWAR SANAR WA DA ZARAR MUN DORA

ZAKU IYA NEMAN MU TA WHATAPS NOMBER NAMU 08091774018
FIKIHUN JA'AFARIYYA ZAMA NA 10
33:11
21 день назад
FIKIHUN JA'AFARIYYA ZAMA NA 9
27:39
Месяц назад
MAKOMAR SAYYIDA FADIMA  A.S
33:12
Месяц назад
SHAWARA GA MASU SHIRIN ZANGA ZANGA
15:26
Месяц назад
FIKIHUN JA'AFARYYA ZAMA NA 8
27:14
2 месяца назад
ME YA FARU A KARBALA?
11:55
2 месяца назад
MATA AYAU A MUSULUNCI
22:16
2 месяца назад
DALILIN ZAMAN MAKOKIN IMAMU HUSSAIN A.S
9:12
2 месяца назад
JAWABIN YAUMUL GHADEER 2024 BAUCHI STATE
31:31
2 месяца назад
FIKIHUN JA,AFARIYYA ZAMA NA 7
29:16
3 месяца назад
JAWABIN SHEIK KIDIR YAUMUZZAHRA
5:35
3 месяца назад
FIKIHUN JA,AFARIYYA ZAMA NA 6
21:36
3 месяца назад
SALLAR JANAIZAR SU SAYYID IBRAHIM RAESEE
2:43
4 месяца назад
FIKIHUN JA, AFARIYYA ZAMA NA 5
21:41
4 месяца назад
MAKOMAR HADISAI A MUSULUNCI
1:01:08
4 месяца назад
ZAMAN SHURAFA'U DAGA KANO YAU 12 05 2024
17:39
4 месяца назад
NANA FADIMA CE SANADI
7:48
4 месяца назад
MATSAYIN IYAYEN ANNABI
1:22:13
4 месяца назад
ZAMAN SHURAFA'U DAGA KANO
38:52
4 месяца назад
JAWABIN SHUGABAN DARIKAR FADIMIYYA
14:41
4 месяца назад
FIKIHUN JA, AFARIYYA ZAMA NA 4
29:57
4 месяца назад
RADDI ZUWA GA MASU KAFIRTA IYAYEN ANNABI
1:09:31
4 месяца назад
MUBAHALA AKAN IYAYEN ANNABI MUHAMMAD
5:06
4 месяца назад
FIKIHUN JA,AFARIYYA ZAMA NA 3
24:11
4 месяца назад
Mahaifan Ma,aiki
8:29
4 месяца назад
FADIMA MAFAKAR HALITTU
4:41
5 месяцев назад
DARIKAR FADIMIYYA MAZHABIN JA,AFARIYYA
6:47
5 месяцев назад
GARKUWAR ANNABI SAYYIDI ABUDALIB A,S
8:15
5 месяцев назад
Комментарии
@yusufmuhammed412
@yusufmuhammed412 Месяц назад
ALLAH yakunyata kumayarusa dukmasu muguwar magana akan iyayen manzon ALLAH. Manzon ALLAH yafikarfin ace iyayensa nawani mugunguri. Shegun malamannan masucida addini, sai ALLAH yawulakantaku adduniyannan kowaya ganku in ALLAH yarda, yan,iska marasa mutumci, karnuka.
@WaalamuIliyasu
@WaalamuIliyasu Месяц назад
Assalaam, Malam menene hukuncin yin sujuda akan cement, ko tails ?
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services Месяц назад
Babu laifi a iya yi
@WaalamuIliyasu
@WaalamuIliyasu Месяц назад
Allah ya saka da Mafificin sakamako.Allah ya kara wa Malam lfy
@AbdurrahmanAliyu-t9k
@AbdurrahmanAliyu-t9k Месяц назад
Rahimahullah
@MalekBk-hv8vd
@MalekBk-hv8vd Месяц назад
❤wuta
@DahiruLawalibimbiso
@DahiruLawalibimbiso Месяц назад
Akramakallahu kiyi haquri maiyan nan fah basuwa Allah San nan Basu tsoron Allah Kuma Basa tunane Kuma adalci Dakake Magana basayi masu kudi Dakake Magana Suma tursasu ake saboda sunje kamfani susiya datsada To Koma kasiya Dan sauqi kagaya mini inba ajaharka kasiyaba nawa zaadaukamaka shi zuwa Inda kake San nan Tashin hankali wane iri Ake tsoro Wanda baaganiba Amma Qila baa qauye Zamfara kakeba Ko Sokoto shine yas
@ALIYUSAJJAD-d2p
@ALIYUSAJJAD-d2p 2 месяца назад
Good 👏
@FatimaahmadAdam-hz3le
@FatimaahmadAdam-hz3le 2 месяца назад
Labbaika y Hussain labbaika y Hussain labbaika y Hussain
@basharmabubakar4114
@basharmabubakar4114 3 месяца назад
❤🎉
@shafiuisah3142
@shafiuisah3142 3 месяца назад
In anakaratu matannan masu surutu bamajin dadi wallahi
@SaniYusuf-me4od
@SaniYusuf-me4od 3 месяца назад
Don Allah a rika girmama Quran Har wajan rikeshi saboda Qurani maganar Allah ne girmama shi girmama Allah ne rashin girmama shi kuwa rashin girmama Allah ne !
@SaniYusuf-me4od
@SaniYusuf-me4od 3 месяца назад
Don Allah a rika girmama Quran Har wajan rikeshi saboda shi Qurani maganar Allah ne girmama shi girmama Allah ne rashin girmama shi kuwa rashin girmama Allah ne!.
@SoulemanAbdallah
@SoulemanAbdallah 3 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@MustaphaUssaini-q5e
@MustaphaUssaini-q5e 3 месяца назад
Masha Allah
@nadiabintu4924
@nadiabintu4924 4 месяца назад
Kur'Ani abun girmamawané a ganina ku kiyayé wurin rikéchi.ku kalli videonku Zaki gani Irin yenda kuké jiggigachi kamar Kayan wassa.ALLAH yassa mudacé.kafutar ma ranka babu bukatar hujja akan IYAYEN MA'AIKI (S.A.W)Aljanna tasutché Sayda alfarmarsu muma in muna da rabo samun alfarmarsu za'mu chiga.in chaa ALLAH.
@MustaphaUssaini-q5e
@MustaphaUssaini-q5e 4 месяца назад
Masha Allah s a w
@SalimYushau-zt3mh
@SalimYushau-zt3mh 4 месяца назад
Allah Yaqara LAFIYA Ya mlm
@MuhammadKhamisu-xy1ob
@MuhammadKhamisu-xy1ob 4 месяца назад
Allah Ya saka da alkairi
@abdullahimuhammed7902
@abdullahimuhammed7902 4 месяца назад
SALLALLAHU ALAIHIM WAS SALLAMA
@HaydarLlvely
@HaydarLlvely 4 месяца назад
Karon farko Allah ya qarawa Malan lfy da nisan kwana.. Alfarmar nabiyul hudah.. ❤️💜❤️
@HaydarLlvely
@HaydarLlvely 4 месяца назад
Masha Allah... ❤
@SalimYushau-zt3mh
@SalimYushau-zt3mh 4 месяца назад
Labbaika Ya Hussain
@SalimYushau-zt3mh
@SalimYushau-zt3mh 4 месяца назад
Allah Yaqara kusan chi
@SalimYushau-zt3mh
@SalimYushau-zt3mh 4 месяца назад
😅
@SalimYushau-zt3mh
@SalimYushau-zt3mh 4 месяца назад
MASHA ALLAH
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад
Kai kam ai jahiline fitik ba'a bukatan yin mubahala da kai tunda kaihalakakkene, kana meman Wanda zaku halaka tare, in ba shiba wa zai tsaya yana jayayya da wanda yace ba batun aya ba hadisi ake yi ba, to in ba hakaba kaga bama batun addinin musulunci akeyi ba kenan tunda ba aya ba hadisi. Allah ya wadaran ka jahili.
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
@aboubacarhaaboubacarhassan2688 3 месяца назад
Saboda yanuna soyaya ga iyayen annabi Muhammad shine yazan jahili Babou jahilai irin Wanda kafarinciki da cewa mahaifa manzon Allah suna wuta kuma wly kunacin halaka dakuda wanan malimai naku makiyan manzon Allah duk ubanda yayarda dahakan Allah yatsinemishi albarka
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 3 месяца назад
@@aboubacarhaaboubacarhassan2688 ka tsinema manzon Allah kenan da sahabbansa tunda su suka fadi, Allah ya ganar da Kai da masu fahimta irin naka.
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
@aboubacarhaaboubacarhassan2688 3 месяца назад
@@abdullahiibrahimusman8135 wly karyace kuke yaushe manzon Allah yayi wanan magana kuma su sahabai abinda suke magana akanshi bahaifi Wanda yahaifi manzon Allah suke magana Kanen mahaifinshi suke magana aman dayake Ku tsinanune dakuda halakakun malimai sekukace mahaifinshi wly zakuci ubanku kudakanku Wanda sukeda wanan munmanan akida
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 3 месяца назад
@@aboubacarhaaboubacarhassan2688 Kai bakama San manzon Allah ya Fadi hakaba to kaga kaima ka zama Dan uwan dayan kenan, dan uwa matsalarku fa ta jahilcine da rashin tauhidi da rashin sanin waye Allah, shine babbar matsalarku wallahi Kuma Babu Wanda zai iya magancemuku wannan ciwon sai karatu, don Allah ku koma kuyi karatu ku dai na zage zage Wanda ba dalili, ni tausayinku Nike yi don wallahi duk wannan zage zage dakukeyi shi manzon Allahn fa da sahabbansa kuke zagi fa, saboda mu da kuke ganin cewa wai mu muka sa iyayen manzon Allah a wuta harma kuke tsine mana, bafa mu muka fada ba shi manzon Allahn da kanshi shi ya fada mu kawai mun karantane mun dauka llmantar da mutane ne don su sani Kuma su San girman Allah Kuma su yarda Allah shine buwayi gagara misali Mai yin yadda yaso a lokacin da yakeso, ba kuma sai lalle yayi maka dadi ba. Wannan hargowar da kunfan baki da kukeyi da sunnan wai kishin iyayen manzon Allah,duk jahilcine don Allah ku koma makaranta, wallahi alamarinku akwai ban tausayi. Daga karshe Allah ya rabamu da miyagun malamai marasa kan gado domin su suka kaiku suka baro amma ku dayike jahilai ne ku Kuna ganin sune malamai na kwarai Allah ya sauwake. DUK sonka da iyayen manzon Allah SAW ai baka kai shi kanshi ba. Abinda ya kamata kayi laakari sashi kenan, Allah yasa ku gane.
@SamailaSaadu-d6t
@SamailaSaadu-d6t 4 месяца назад
Allah yasakada alhairi
@ahlilkisaitv
@ahlilkisaitv 4 месяца назад
Allah yasaka da Al kairi
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 4 месяца назад
Amin malam
@muhammadibrahim-h8i
@muhammadibrahim-h8i 4 месяца назад
Ahsantum muna godiya
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 4 месяца назад
Mungode
@muhammadibrahim-h8i
@muhammadibrahim-h8i 4 месяца назад
A wajan wadanda aka bar mana
@muhammadibrahim-h8i
@muhammadibrahim-h8i 4 месяца назад
❤❤❤
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 5 месяцев назад
Masha Allah sidi Allah ya ninka sutura
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 5 месяцев назад
Masha Allah muna godiya sidi
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 5 месяцев назад
Masha Allah sidi Allah ya faranta muku Allah ya ninka sutura
@usmandanmaulanannabinagida7209
@usmandanmaulanannabinagida7209 6 месяцев назад
Assalamu alaikum allah yakarawa Malam lafiya takara tabbatar da malam akan tafarkin ahlulkisaii da maulana hujjatul Islam Sayyid sharip al'alawi sako daga Usman naseedee aljabbari alkadiree
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 6 месяцев назад
Macha Allah muna godiya ya sidi Allah ya Kara lafiya muna fahimta munji dadi karatu Allah ya Kara kusanci ga chugaba annabi s.a.w Walahi najidadi amsa tambayoyinan..
@zayyanuaminu249
@zayyanuaminu249 6 месяцев назад
Muna gdy
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 6 месяцев назад
Sharif akoi Wani pastor here jengere yanaswa koriyar hirami
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 6 месяцев назад
Masha Allah muna ta godiya Allah yasaka Allah Kuma ya tabbatar damu atare daku
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 6 месяцев назад
Amana afuwa abubuwan sunada yawa fa,aslm
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 6 месяцев назад
Macha Allah muna godiya ya sidi Muna fahimta da karatun alhamdu lilahi To mu mun karatu Akan sahabai guda uku abubacar Umar Osman akace inbasu kakache sayada fatima ba to su sukasa hanu kakache ta to Kuma malamai dama sunce doli asosu munyi tambaya akace bugu na sayada fatima ance bai tabata ba tunda Umar sahabin annabi s.a.w Kuma abokin imamu ali ne to taya yi haka ance duka Wanda ya kisu dan wutane to muda mukayi tambaya dumumuwan bayane mu bamusan abinda akayi abayaba yace indai inason ahlul beyti in barsu kwai
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 7 месяцев назад
Macha Allah mun gode ya sidi muna fahimta Allah ya biya
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 7 месяцев назад
Macha Allah Macha Allah ya sidi mun gode sosai karatu Yana dadi Allah ya Kara ma annabi s.a.w daraja ameen Agaiche da babamu Maulana sidi chareef al alawiy Allah ya Kara masa yarda da alfarma chugaban gaba dan a,inmatu tahira Ya sidi ga wata sallah nan yatake Da liman da mamu sallah a sahu guda kamar mutun 5 aslm.....❤❤
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Insha sako zai isa
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 7 месяцев назад
@@Sayyida_khadija_services Macha Allah nagode nagode ya sayadi karatun muna fahimta slm
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 7 месяцев назад
Masha Allah wllh sidi nima haka naji kamar kamin Allura ne. Hakika munji Dadi sosai Allah ya saka da Al-khairi Allah ya Kara bayyanar Mana da gaskiya dan isar sayyada khadeejatul kubra A.S
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Allah ya faranta
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 7 месяцев назад
Slm sidi Allah ya Kara maku yarda naga tanbayata nagode sosai Allah ya Kara kusanci ga annabi s.a.w aslm
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Muma mungode
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 7 месяцев назад
Allahumma Ameen sidi Allah yasaka da Al-khari Allah ya kara bada masu taimakawa acikin wannan tafiya
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Amin saboda maaiki
@HamisuIsah-yp6uz
@HamisuIsah-yp6uz 7 месяцев назад
Muna godiya
@issayacouboudayyanou803
@issayacouboudayyanou803 7 месяцев назад
Ya maulana sidi Allah ya Kara kusanci ga chugaba s.a.w eh tambaya nike naji wani Yana cewa bai kamataba a zikiri ana bugun Kuma yace bai kamataba ana bge ana rawa Macha Allah ya sayadi Allah ya Kara yarda ameen
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Insha allah za aamsa
@khalifamuhammad1824
@khalifamuhammad1824 7 месяцев назад
Masha Allah Sidi Shareef Allah ya saka da Al-khari
@Sayyida_khadija_services
@Sayyida_khadija_services 7 месяцев назад
Mungode