Тёмный
SARB 24
SARB 24
SARB 24
Подписаться
Barka da zuwa tashar Sarb Tech.

A cikin wannan channel din zamu na kawo muku videos akan abubuwan da suka shafin hanyoyin samun kudi da kuma hanyoyin da zaku na magance matsalolin wayoyin ku da kuma kafofin sada zumunta.

Kuyi Subscribe domin a duk lokacin da muka dora sabon video zaku same shi kai tsaye.
Yadda ake samun kudi a Telegram part 2
9:02
12 часов назад
Yadda ake bude MY TON WALLET cikin sauƙi
9:10
16 часов назад
Yadda ake bude wallet a cikin Telegram
4:45
14 дней назад
Yadda ake cire kudi a cikin Novelah
8:22
Месяц назад
Yadda ake bude trust wallet cikin sauƙi
6:21
2 месяца назад
Yadda ake bude wallet a Ton keeper
7:41
2 месяца назад
Yadda ake bude PayPal Account 2024
14:51
2 месяца назад
Yadda ake Bude binance
8:18
2 месяца назад
Claim 5 Million Hamster Kombat daily bonus
3:06
3 месяца назад
Yadda ake samun kudi Sama da $100 a wata
19:33
3 месяца назад
Yadda Ake mining NotCoin phase two
6:39
3 месяца назад
Комментарии
@ZaraMuhammad-h5w
@ZaraMuhammad-h5w 4 часа назад
Plz shida binance duk kala dayane yanda akeyin sa
@sarb24
@sarb24 40 минут назад
Eh, Amman yanzu baa yi a binance
@Adamuharuna1561
@Adamuharuna1561 6 часов назад
Aslm muna godiya Da Allah INA son karin bayani nawa nayi gems din yanuna mun coins amma coins na bekaruba yazanyi
@saifullahizubairu2834
@saifullahizubairu2834 День назад
Bybit dina yaki verify ko maiyasa Dan Allah
@sarb24
@sarb24 14 часов назад
Ka mi magana a WhatsApp 08129360031
@AbubakarJerlerm
@AbubakarJerlerm 2 дня назад
😊
@Ahhamaam1001
@Ahhamaam1001 2 дня назад
وعليكم السلام ورحمه الله وبركاته ❤
@Atine74
@Atine74 2 дня назад
Masha Allah
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
👌
@khamisusalihu2540
@khamisusalihu2540 2 дня назад
Ubangiji allah yakara basira sosai
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Amin👌
@abdullahiahmadtidjani62
@abdullahiahmadtidjani62 2 дня назад
Wlly nayi amma bayyi ba bot din blum yaki shiga
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Ga link ɗin👇 t.me/sarb_24/299
@ismaildango5675
@ismaildango5675 2 дня назад
where
@nuraddeenrabiu8198
@nuraddeenrabiu8198 День назад
Abu yayi kyau
@jafarnuhu6762
@jafarnuhu6762 4 дня назад
Wannan bai wadatar ba, saboda baka fayyace yadda mutum zai saka duk bayanansa ananba,
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Insha Allahu zan yi
@AbdullahiAliyu-ur8dd
@AbdullahiAliyu-ur8dd 4 дня назад
Barka dai dafaria Nasaka number da nake WhatsApp dashi yakeyi Ama da na gawda tsohon number na da suka rufi min tin da azumi sai yayi yanzu abin da nakeso na nasani zan iya gawda bude shi ta WhatsApp din ba sai nashiga dual space pro? Ngd sosai Allah yabar zumunci
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Dole sai ta ciki
@sarb24
@sarb24 4 дня назад
Ga link din Application din 👇 t.me/sarb_24/286
@AbdullahiAliyu-ur8dd
@AbdullahiAliyu-ur8dd 2 дня назад
Okey ngd sosai Allah yabar zumunci ama basu Kara dakatar da,ni ba koh
@rewGuysTV
@rewGuysTV 4 дня назад
Nifa gun siya kawai nagani banga gun siyar waba
@sarb24
@sarb24 4 дня назад
Ka min magana a WhatsApp 👇 08129360031
@abdussalamabdulrashid4093
@abdussalamabdulrashid4093 5 дней назад
, تبارك الله ماشاء جزاك الله خيرا
@Ada-e4u
@Ada-e4u 6 дней назад
❤❤
@AbubakarKabir-z4z
@AbubakarKabir-z4z 6 дней назад
🎉
@Dan_ummah01
@Dan_ummah01 8 дней назад
@bashirkamilu2039
@bashirkamilu2039 8 дней назад
Mungde kuma mutum zai iya upload na videos a chiki
@sarb24
@sarb24 8 дней назад
Eh zaka iya
@YusufMale-n3g
@YusufMale-n3g 9 дней назад
Please help me this i need the official whatsapp to log in
@sarb24
@sarb24 9 дней назад
Kamin magana a WhatsApp 👇 08129360031
@tijjanibukar-hg1xd
@tijjanibukar-hg1xd 9 дней назад
Da kyau
@ismailaabubakar5682
@ismailaabubakar5682 9 дней назад
Mun gode
@kefasmessheck
@kefasmessheck 9 дней назад
Nace shin baka da telegram group ne
@sarb24
@sarb24 9 дней назад
Kamin magana a WhatsApp 👇 08129360031
@kefasmessheck
@kefasmessheck 9 дней назад
Hi
@XangoBoy
@XangoBoy 9 дней назад
Dan allah inaso katuromin da number ka
@sarb24
@sarb24 9 дней назад
08129360031
@AbubakarUmar-d3z
@AbubakarUmar-d3z 12 дней назад
Slm
@AishaBaba-e5n
@AishaBaba-e5n 12 дней назад
Wlh nawa gaba daya yakiyi nasa bvn nasa id card dik sunkiyi yaxanyi
@sarb24
@sarb24 7 дней назад
Yi min magana a WhatsApp 👇 08129360031
@zainabibrahim571
@zainabibrahim571 17 дней назад
Please ta yaya zamu yi connecting PayPal account din Har mu fara making transactions?
@AmmarAuwal-xp9fw
@AmmarAuwal-xp9fw 18 дней назад
Good🎉
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
🙌
@RONALDENOCH-zk8yx
@RONALDENOCH-zk8yx 19 дней назад
Thanks for the help before my account is not working but are Wil trying now
@AmmarAuwal-xp9fw
@AmmarAuwal-xp9fw 20 дней назад
Thank you
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
You're welcome
@SulaimanAdamu-p4p
@SulaimanAdamu-p4p 20 дней назад
Thank you
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
You're welcome 🤗
@user-kw6vy3uc3z
@user-kw6vy3uc3z 20 дней назад
Tuwanda sukariga sukayi banned dinshifa Yaya zayi yadawu da she ngd
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Zanyi video akai Insha Allahu
@tassysuraj66tassy15
@tassysuraj66tassy15 21 день назад
ok
@adamuharuna2839
@adamuharuna2839 22 дня назад
Ina da bayani
@UsmanAbubakarMustapha-r2p
@UsmanAbubakarMustapha-r2p 22 дня назад
Please help me bro
@sahabiyauabdu5778
@sahabiyauabdu5778 22 дня назад
Please help me bro
@SaleSale-c9u
@SaleSale-c9u 22 дня назад
Nagode 9:30 9:30
@bilyaminubasheer5027
@bilyaminubasheer5027 23 дня назад
Slm Dan uwa Dan Allah ayi muna bayani akan tapswap sun fito da wani sabin tsari
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Okay
@hauwamusa3524
@hauwamusa3524 23 дня назад
Muna godiya bro Amma dole saina gama game in kafin zan cire kudi
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Eh
@WalidaWalida-b8k
@WalidaWalida-b8k 23 дня назад
Ngd
@HabibatShitu-l2j
@HabibatShitu-l2j 25 дней назад
🎉
@usmanabba-c1c
@usmanabba-c1c 25 дней назад
Bayya buduwafa sam malam ko in cenza wa phone?
@AutaautaTecnology
@AutaautaTecnology 26 дней назад
Tom
@FaisalUsmanNuhu
@FaisalUsmanNuhu 26 дней назад
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@hauwamusa3524
@hauwamusa3524 26 дней назад
Masha Allah Amma tambayata anan shine kowane cire katin da zakayi sai kayi inviting mutum 20 ko kuwa inhar kayi inviting na mutum ashirin in har point inka yakai zaka ci gaba da cirewa ne ko sau nawane abunka ba tare da sake inviting na wasu mutane ashirin in daban ba
@sulanseeygusau3491
@sulanseeygusau3491 26 дней назад
Good question admin answer this
@hauwamusa3524
@hauwamusa3524 25 дней назад
Admin your attention here please
@sarb24
@sarb24 2 дня назад
Sau daya ne zaki cire, idan kuma kina buƙatar ki ƙara cire wani to dole sai kin ƙara yin inviting
@sarb24
@sarb24 26 дней назад
ga link ɗin👇 surveyflix.org/Account/Index?refCode=O9MHRMR
@endergumel5904
@endergumel5904 27 дней назад
I don't know my half password
@AutaautaTecnology
@AutaautaTecnology 28 дней назад
Mungo de
@GarbaKabiru-vx6nc
@GarbaKabiru-vx6nc 28 дней назад
Monagobdiya
@zainabibrahim571
@zainabibrahim571 28 дней назад
Na buɗe website ɗin amma na kasa fara earning dan baya ma kaini wurin da zan yi earning ɗin
@Hussainilawanlawan
@Hussainilawanlawan 28 дней назад
Malam munagodiya allah yarabaka da iyayanka lafiya amma ayimana bayanin yanda ake with draw points xuwa bybit allah yakara kusanci da annabi s a w❤