Тёмный
FASSARAR MAFARKI TV
FASSARAR MAFARKI TV
FASSARAR MAFARKI TV
Подписаться
@__;;please for subscribe______
My youtube channel
fassarar mafarki tv




Please don allah kuyimana subscribe a youtube namu me suna fassarar mafarki tv





💰good my please thank you
Fassarar Mafarkin Gashin Ido
1:35
2 часа назад
Fassarar Mafarkin Karanta Suratu Dariki
1:04
9 часов назад
Fassarar Mafarkin Karanta Suratul Buruji
1:15
12 часов назад
Fassarar Mafarkin Karanta Suratul Kadari
1:40
14 часов назад
Fassarar Mafarkin Jijiyar Tsakiyar Zuciya
1:59
19 часов назад
Fassarar Mafarkin Kadaici
1:57
День назад
Fassarar Mafarkin Kuddukuki ,Kunci
2:00
День назад
Fassarar Mafarkin Tabo Mai Ruwa Ruwa
2:19
14 дней назад
Fassarar Mafarkin Datti Dakazanta
1:51
14 дней назад
Fassarar Mafarkin Jima'i Damace
1:35
14 дней назад
Fassarar Mafarkin Fadowa Daga Sama
1:52
14 дней назад
Fassarar Mafarkin Ciwan Kunburi
1:35
21 день назад
Fassarar Mafarkin karanta Suratu Shamsi
1:29
21 день назад
Fassarar Mafarkin Magwajin Ausuki
1:12
21 день назад
Fassarar Mafarkin Kyaryar Nono Dazuma
1:55
28 дней назад
Комментарии
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 32 минуты назад
kuma dan Allah ko akwai addu'ar da mutun zai ringayi in yanaso yakara ziyartar dakin allah
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 33 минуты назад
slm allah yakarawa mln lfy danisan kwana dan darajar fiyeyen halitta a fassaramin mafarkin nan dan malan nayi mafarki nida mijina munatafiya a mota sai gamu a haramin makka nace mai yatsa muyi sallar la,asar sai muka futo muna tafiya wai anata ruwan sama har muna kara iban ruwan ahannu mu na watsawa afuskarmu cikin nishadi ga larabawa nata harkokinsu kwatsam saigamu a 🕋tsakani na da ita baifi taku ashirin ba sai na fashe da kuka inacewa alhamdullh allah nagode maka ashe zan kara ganin kaba ashe in nada rabon kara ganinki,dayake da azumin nan dayahuce Allah yahorema mijina yabiya min inata kuka ina gode wa allah dan Allah mln meye fasarar mafarkin,mai hakan yake nufi
@IbrahimgaladimaUmar
@IbrahimgaladimaUmar 17 часов назад
Alhamdu lilLahi
@SadiyaAdam-mr9ip
@SadiyaAdam-mr9ip День назад
Malam nayi mafarki sarki yaban kyauta ya kuma bani
@fatoumaalhadjitidjani6666
@fatoumaalhadjitidjani6666 2 дня назад
Munagode
@Hafsatmuhammad-cw6my
@Hafsatmuhammad-cw6my 4 дня назад
Masha allah
@MaryamMiri-pv5oi
@MaryamMiri-pv5oi 4 дня назад
Don Allah malam nayi mafarkin dans maye ya kamani da fada
@aminashuaibu3294
@aminashuaibu3294 5 дней назад
Fassara mafarki dadawa
@isahbello3611
@isahbello3611 6 дней назад
Allah ya Saka da Alkhairi, ya Kara Lafiya da tsawan kwana.Ameeen Ya Allah❤
@AbdMm-k3b
@AbdMm-k3b 9 дней назад
Allah ya biya Malam nayi mafarkin rasa sallar idi a saudiya
@AbdullahiSota
@AbdullahiSota 9 дней назад
Odayo Siri fatahi
@EngrAbubakarUmarYinagu
@EngrAbubakarUmarYinagu 10 дней назад
Masha Allah allah yasaka wa mallam da alkairi
@AmalBello-q5g
@AmalBello-q5g 11 дней назад
Masha Allah amma don Allah a rage Kasidan don mu fahimchi karatun sossai nagode
@FatimaJafar-r8t
@FatimaJafar-r8t 13 дней назад
Mallam Allah yaqara su rage qaran waqarnan
@issagoni-ci4db
@issagoni-ci4db 13 дней назад
Allah ya kara basira dan darajar Annabin rahama s a w
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv 13 дней назад
Alhamdulillah
@AbdoulHadi-t4n
@AbdoulHadi-t4n 15 дней назад
MachaAllah jazakallahu khairan
@AboubacarMoussa-g4k
@AboubacarMoussa-g4k 16 дней назад
Barka dai malan ina neman fassarar mafarkin kiran sallah dan allah
@AbdoulHadi-t4n
@AbdoulHadi-t4n 17 дней назад
S A W Jazakallahu khairan ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@umarkakabukar919
@umarkakabukar919 18 дней назад
Malm don Allah menene fassarar mafarkin saman kwano amma wani wuri abude
@SeydouadamouMalamawa
@SeydouadamouMalamawa 18 дней назад
Mash'allah ❤❤
@MalamNuru-bj9em
@MalamNuru-bj9em 20 дней назад
Alhamdulillah
@rogb6081
@rogb6081 22 дня назад
Assalamu alaikum allah yaqarawa mlm lafiya anyiafarkin inada rurarwn naruwa kwalabe da yawa chike da wani kwali sai naduba bansanshiba natashi inatanema sai gashi nagani chikin wani dako qar qashin gado sai nadauko kahana
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
08103337187
@BilkisuUmar-n3p
@BilkisuUmar-n3p 26 дней назад
Malam nayi mafarki jariri ya mutu
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@Ramatuisiya
@Ramatuisiya 27 дней назад
Salam
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv Месяц назад
Alhamdulillah
@marymchcn4066
@marymchcn4066 Месяц назад
malam nayi mafarkin yariyata tafada rijiya nacirota 🇸🇦🇸🇦
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv Месяц назад
Alhamdulillah
@MuhammadKolo-z4u
@MuhammadKolo-z4u Месяц назад
Nama nonanne da nama danye suna a giye
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@SaadatuShuaibu-p5w
@SaadatuShuaibu-p5w Месяц назад
Matar arewice mlm mafaki rijiya tanaibar tana sotafadi
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@Souadatou-h9g
@Souadatou-h9g Месяц назад
Ma cha allah malam mn gode fassara mafarkin gadon jinjiraye kouma ??? Malam
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@Ismailskt-i5o
@Ismailskt-i5o Месяц назад
Allah yajadaran mlm ni auzubikalimatillahi tammat minsharri ma kalaka nake yawan mafarkin ina karantawa
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@RabiaAbdulrashid
@RabiaAbdulrashid Месяц назад
Wai ita mace bata mafarki?
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Tanayi mana kaidai kayi mana magana kaitsayita whspsppp no 08103337187
@MuhammadJajimaji
@MuhammadJajimaji Месяц назад
Ninaganshi Yana sama Amma Yana magana yacemin Ina karamin Dan kasuwanan
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@Ummusamha879
@Ummusamha879 Месяц назад
Malam meye fassarar Mafarkin ( Mahaifina yayi sabon aure Kuma Wanda ya aura budurwa ce kyakykyawa fara shi Kuma Mahaifina ya manyanta tsoho ne akalla yayi saba'in da wani Abu) Dan Allah inaso naji Malam meye fassarar Mafarkin
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
WHSTPP NO 08103337187
@KhadijaIbrahim-wq3kv
@KhadijaIbrahim-wq3kv Месяц назад
Mafarkin dafa abonci
@SaniYusuf-q7c
@SaniYusuf-q7c Месяц назад
Ya Allah kacika zuciyarmu da qaunar annabi Muhammad Rasulullah shalallahu alaihi wassalam Ameen ya Allah
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Nagode Allah yasaka da AL'KHAIRI Kaimin magana ta whssppp no 08103337187
@ShuaibuIbrahim-do8bf
@ShuaibuIbrahim-do8bf Месяц назад
Done
@BilyaminouAlhajiIssoufou
@BilyaminouAlhajiIssoufou Месяц назад
Masha Allah
@issahnyaba-wq9lv
@issahnyaba-wq9lv Месяц назад
Alhamdulillah
@Isaayouba
@Isaayouba Месяц назад
🤲🤲🤲🤲🤲
@marymchcn4066
@marymchcn4066 Месяц назад
slm malam allah yaqara lfy nayi mafarkin sarki yace yanasona kuma fa yanzu haka da aure na 🇸🇦🇸🇦
@fassararmafarkitv7127
@fassararmafarkitv7127 21 день назад
Kimin magana ta whssppp no 08103337187
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar Месяц назад
Mlm ko da ace wata ce take ta zagina
@عبداللهعمر-ف5ل
@عبداللهعمر-ف5ل Месяц назад
جزاكم الله خيرا ❤❤❤❤
@KudussiyaMuhammadawalOui
@KudussiyaMuhammadawalOui Месяц назад
Allah ya sadamu da allhairi
@bashirAlhassan-je2qt
@bashirAlhassan-je2qt Месяц назад
Masha allah
@bashirAlhassan-je2qt
@bashirAlhassan-je2qt Месяц назад
Masha allah nayiwannan
@bashirAlhassan-je2qt
@bashirAlhassan-je2qt Месяц назад
Masha allah nayiwannan mafarkin
@Diffaniger
@Diffaniger Месяц назад
Fatan al qairi ❤
@aishas4282
@aishas4282 Месяц назад
ni kuma ina kuka