ABS tashar 'Yanci Da Sadaukarwa, tana dauke muku da karatuttukan Malam[H] Jawabai, Hirarraki, da kuma shirye shirye masu amfanarwa da suka hada da Shirin Zamantakewa, Shiri na musamman na yara da dai sauran su.
Labbaika ya maulana Tabbas nayi farin ciki so sai da ganin jagora kuma nayi takaici na rishin zuwa na Abuja Ya Allah ka bani ikon zuwa Abuja domin ganin jagora ido da ido