Тёмный
DW Hausa
DW Hausa
DW Hausa
Подписаться
Deutsche Welle ita ce tashar Jamus ta kasa da kasa da ke watsa shirye-shiryen Telebijin da Rediyo da kuma ta Intanet a cikin harsuna 30 zuwa ko ina cikin duniya.

Ku bada taku gudunmawa wajen gabatar da kyakkyawar mahawara kuma karbabbiya ga wannan kafa, kana a guji amfani da kalaman nuna wariya ko na batsa ko kuma na zage-zage.

Don karin bayani sai a latsa: "DW Netiquette" da ke kasa.
Mace mai sana'ar fawa a Nijar
2:33
4 часа назад
Sabon salon barar gyada da inji a Nijar
2:36
7 часов назад
Haramta shigar masu amalanke birnin Yamai
3:34
12 часов назад
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
День назад
Rayuwar ma'auuratan Afirka a Turai
3:49
14 дней назад
Комментарии
@ABUWARRIOILLTD
@ABUWARRIOILLTD Час назад
MashaAllah
@SadizeOusman-cz2pe
@SadizeOusman-cz2pe 3 часа назад
BU
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 4 часа назад
A NIGERIA idan baka dauki makami katana kare kankaba kai zama wawa wannan munafukan malamai dake cewa Barnaby duke toh sune masu barna suna yaudarar jahilai da karerayi
@AishatuAhmedMaijaybe
@AishatuAhmedMaijaybe 5 часов назад
Ok oga chizo
@ABDULLAHIMUSASALIHU-du4nv
@ABDULLAHIMUSASALIHU-du4nv 11 часов назад
MashaAllah
@BabangidaSani-x8n
@BabangidaSani-x8n 12 часов назад
Bakuyiwa yaronnan adalci ba wlh bbu wani abunda yyi na rashin kunya Kokuma rashin kyautawa
@IsmaIlUmarAbdullahi
@IsmaIlUmarAbdullahi 16 часов назад
ALLAH ya taimaki ka akan wannan jihadi naka ALLAH ya kawo mana sauki
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 22 часа назад
الله يزيد كم. فقه
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 22 часа назад
الله يعطيك العافيه ويرفع قدركم
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 22 часа назад
جزاك الله خيرا وبارك الله فيكم جميعا
@salisunuraddeenkabara1092
@salisunuraddeenkabara1092 День назад
Masha Allah, wannan tattaunawar ta bada ma'ana kwarai.mal Allah ya kara basira da jajircewa akan gaskiya
@musaibrahim2991
@musaibrahim2991 День назад
Buba gadima. Kahakura da siyasa baka da amfani
@SulaimanMahir
@SulaimanMahir День назад
Akwai ilimi a cikin wannan hirar. Shawarata ga DW Hausa, zai fi kyau a riƙa haɗa Mallamai hira da ‘yan jaridar da su ka fahimci Addini, kamar yadda idan za ayi hira da ‘yan ƙwallo ko ‘yan fim ake samun waɗanda su ka san fannin. Aiki ba zai yi kyau ba idan mai tambaya ba shi da wayewa a fannin da wanda ake tambaya ya ƙware.
@mahmudnuraringim7950
@mahmudnuraringim7950 2 дня назад
@DW Hausa you need to teach this guy some ethical journalism manners. 😢
@RabiouAbdoulRahman
@RabiouAbdoulRahman 2 дня назад
Toujours taraya ke mulkarku munafikai mzr
@AlhassaneAlhad-t9i
@AlhassaneAlhad-t9i 2 дня назад
Kai jama à
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 3 дня назад
Masha Allah,wan nan yayi kyau sosai
@AuwalAhmad007
@AuwalAhmad007 3 дня назад
gaskiyane ranka yadade haka magafatanmu sukayi badaransu harmuka taso aka zauna lfy suyi jahadi inshallah.
@AbdourrahamanAlramma
@AbdourrahamanAlramma 3 дня назад
Aslm dw hausa munafarin cekin nasara da Jami antsaronmu na Niger kesamu Allah ya qaramusu nasara
@AloyoGouto
@AloyoGouto 3 дня назад
Ya allah ya bamu Zaman lafiya africa dama duniya gaba kidaya DW muna maku fatan alkheri daganan Togo Lomé Zango hausa kuma inama fauziyya dauda fatan alkheri da kukarin labarai
@BurraBurra-oh6ce
@BurraBurra-oh6ce 4 дня назад
👍💪
@KawuAlhajiDeri
@KawuAlhajiDeri 4 дня назад
Ubale Musaaaaa
@AishatuAbba-zs9rj
@AishatuAbba-zs9rj 4 дня назад
Gaskiya yaro bakada respect, kakoma makaranta ilimin mallamannan yafikarfin kayankemusu magana kakawo naka
@BABANMUHAISEENTANGAZA
@BABANMUHAISEENTANGAZA 4 дня назад
Allah yasaka da Aljannah
@adamabubakar1528
@adamabubakar1528 5 дней назад
Duk wannan bekamata ariqa yadawaba domun kamar anabasis satar amsane suchanza dabarar kashe mutane
@AbdullahiAhmadYarima-y3i
@AbdullahiAhmadYarima-y3i 5 дней назад
Wannan yaro bai da kunya
@MaâzouIdi-s9h
@MaâzouIdi-s9h 5 дней назад
😂😂😂
@Ismail_IBN_abdullah
@Ismail_IBN_abdullah 6 дней назад
Gaskiya wannan dan jaridar bayada ilimi ko kadan akan jarida da addini gabadaya Dan bayada tarbiyya ta Addini Kuma akwai manufar rashin sanin duniya da LAHIRA a tare dashi yana buqatar ya koma makaranta ya karanci addini yasan mecece duniya da ya ake samun duniya da LAHIRA
@syerimatv80
@syerimatv80 6 дней назад
Allah yakara hada kanmu gabadaya
@UsmanNasiru-f7f
@UsmanNasiru-f7f 6 дней назад
That's my governor,❤
@your_majesty__
@your_majesty__ 6 дней назад
Maa Shaa Allah. Allah Ya taimaka 🤲🏽 Allah Yasa Albarka 🤲🏽
@hajiyafatimasanizangondaur1728
@hajiyafatimasanizangondaur1728 6 дней назад
Muna alfaari da wa gyannan Malamai namu Ya Allah ka raya mana dasu mu dade muna cin romon ilmin da Allaah Ya basu Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum Mun gode kwarai
@adilaosman500
@adilaosman500 День назад
Amen ya Allah
@hajiyafatimasanizangondaur1728
@hajiyafatimasanizangondaur1728 6 дней назад
Gaskiya wannan yaron nan bai kware ba sosai
@musamahuta286
@musamahuta286 6 дней назад
Very interesting
@Dro2mPourF
@Dro2mPourF 7 дней назад
Allah ya tsiné muku les ennemis de Tiani
@Dro2mPourF
@Dro2mPourF 7 дней назад
Karya Banza
@abbaabubakar4876
@abbaabubakar4876 7 дней назад
Wayayyan governor kenan dikko radda
@samailaumar9843
@samailaumar9843 7 дней назад
Wannan Dan jaridan da mara ilmi yasamu saiya cakuda masa mgna
@LaoualiHachimoudakaDjaniMk
@LaoualiHachimoudakaDjaniMk 7 дней назад
Hanya da ce tahana Yan Africa kwarara cikin turai ita ce kasashen turai subar shigowa cikin Africa suna yimana katsalanda
@gaskiyace
@gaskiyace 7 дней назад
Gaskiya naji dadin bayanin Sheikh Daurawa akan mace da namiji.
@AbdullahiYusif-f6m
@AbdullahiYusif-f6m 8 дней назад
Allah ya kawomuku agaji
@AliKabirou
@AliKabirou 8 дней назад
Ma cha allah
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 9 дней назад
Wannan dan jarida is very annoying, kwata-kwata bai iya interview ba kuma akwai jahilcin rashin sanin addini tare da shi. Allaah ya sawwake. A'ameen!
@akumediatv2869
@akumediatv2869 9 дней назад
Wannan dan jaridan baida tarbiyya, a girme mutanen nan sun girme ka amma sai musu, aikin naka ma baka iya ba
@lukmanibrahim2573
@lukmanibrahim2573 9 дней назад
Gaskia kayi kokari amma gaskia yakaaamata kasamu training wajen yadda ake tsayar da mutum idan kabashi daman magana,ubangiji Allah Yamana taimako da jagora.
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x 9 дней назад
A ɗauki kanwa baƙi aba awakin baƙi ruwa wasu na kukan ƙarin haraji wasu na murnar ƙarin alawas
@HabilaKABIRU
@HabilaKABIRU 9 дней назад
Allah yabiya 💪💪🇳🇪🇳🇪💪💪🙏🤲🤲🙏💪💪🇳🇪🇳🇪💪💪
@SaniLawi
@SaniLawi 10 дней назад
Good 👍👍
@sulaimangaladima933
@sulaimangaladima933 10 дней назад
May God bless you, His Excellency. You Said the Truth and Nothing but the Truth ❤❤
@umarmuhammad4162
@umarmuhammad4162 10 дней назад
Ɗan jarida yaya ne ? To ataikace gsky kana bukatar training sosae