Hikima tv: Channel ce da ta ke koyarwa akan abubuwan da suka shafi kimiyya da fasaha kamar irin su: Gyaran matsalan waya, sanin waya, sanin computer, dabaru akan yanar gizo, tarihin wadanda sukayi fice a kimiyya da fasaha, koyar da editing na Video, dana hotuna, sanin sirrikan waya da computer, wayar dakai akan 'yan damfara na yanar gizo, koyar da dabarun samun data ko kudi cikin sauki, da sauransu.
Dan Haka muna rokon da ka danna mana subscribe sannan ka danna kararrawar sanarwa domin samun kowane darasinmu da zarar mun dora
Wallahi Daba Don Muna Bibiyar kaba Da Bamuda Labarin Nan Yanzu naje naduba Nawa Naga Bana DAGA CHIKIN Wanda Za abiyasu Kaga Zandai Nama Da Wai Niya wallahi nagode sosai shawari zan goge shi hamster🐹
Dan Allah oga wani taimako nakeso kamin akan bybit nasaitashi Da farko har nayi verify bayan Kwana biyu yasake nunamin sainayi opdate nayi opdate din amma Yaki yayi verify yazanyi na mayar Da account na farkon Da nayi ataimaka Dan Allah
Salam, ni inna danna TON don dauko wallet address da Memo sai yacemin wai IDENTITY VARIFICATION REQUIRED Upload ID card Upload a selfie Da dai sauran su
Slm barkada warhaka Allah yakara basira amma Ina da tambaya dan Allah idan mutum yasayi dala a bybit amma kuma wannan kasaya yaki turo maka akwai wata hanya da ake bine