Slm alakum malam muna godiya Kuma ina sanar dakai cewar wallahi ina kaunarka ina son hudubobinka Allah ya Saka da Alkhairi son Allah ina son contact naka
Malan ya labarin wanda yayi ranstuwa da alqr'ani mai girma akan karya malan ya zayi Allah yayi masa gafara ko kuma wane aiki zayi Allah ya karkare wanan ranstuwa