Wannan Channel mun buɗe shine domin Yaɗa Karatuttuka da suka shafi ilimin addinin Islama musamman ma na Babban malaminmu Malam Ibrahim Abdulhamid Gyadi-Gyadi da sauran Malamai masu karantarwa akan sunnar Manzon Allah SAW.
Allah yayi mana jagoranci Cikin Yada koyarwar addinin mu na musulunci domin neman yarda Allah madaukakin Sarki. Bissalam
صوته طبيعي ومشبع بالحنان والذي ياخذ طريقة الى القلب بكثير من اللهفة اللهم بارك له امين His voice is natural and is filled with tenderness, which finds its way to the heart. May Allah SWT bless him. Ameen
He came to Masjid Al Haram as a guest Imam as if Ronaldo went to Wrexham n 2008. He is becoming my favorite right after Juhany. FYI, Taraweeh Juhany is diff than Fajr Juhany.