Тёмный
Tubless Media Concept
Tubless Media Concept
Tubless Media Concept
Подписаться
TMS TV
Комментарии
@AbdoulCisse-od1um
@AbdoulCisse-od1um 27 минут назад
Gaz miko ❤❤❤❤
@HassanChoubani
@HassanChoubani 2 часа назад
❤❤❤❤
@AbubakarBala-kl8ku
@AbubakarBala-kl8ku 2 часа назад
OmO Hausa 🥤
@MaryJane-b2u
@MaryJane-b2u 2 часа назад
Mashallah ❤❤❤
@umarsalehmuhammad3697
@umarsalehmuhammad3697 7 часов назад
Allah yakara manager tubless
@MgriSboy-v3k
@MgriSboy-v3k 9 часов назад
Gaza nawa❤❤
@عبدالرؤوف-ش9ي
@عبدالرؤوف-ش9ي 9 часов назад
ماشاءالله الله يقويك ويعطيك خيره ان شاءالله ❤
@MuhammadAhmadmubareak
@MuhammadAhmadmubareak 11 часов назад
Ammafa Garzali ya fusata da masoya a cigabada hakuri damu
@MuhammadAhmadmubareak
@MuhammadAhmadmubareak 11 часов назад
Wannan yanadaga matsalarmu yan arewa bam karbar abu da wuri saeya kusa qarewa Allah dai yarufa asiri
@SagirAhmed-Misau
@SagirAhmed-Misau 13 часов назад
Ke dai kawai ba mutumiyar kirki bace, da alaamun baki da tarbiyya
@AsiaAsia-x6x
@AsiaAsia-x6x 15 часов назад
Inaso
@yusufsuleimanumar2050
@yusufsuleimanumar2050 15 часов назад
With God all things are possible 🙏 praying is the key 🔐
@mdasdg9715
@mdasdg9715 23 часа назад
Allah sarki lafiya da nisan kwana I love you so much ❤❤❤❤
@ibrahimaliyuabubakar685
@ibrahimaliyuabubakar685 День назад
Masha Allah ❤
@khadijahjibrin4500
@khadijahjibrin4500 День назад
Masha Allah Alhamdulillah ya qara daukaki. idan aure yaqi dadi iyaye da matan aure kudena tsoron sakin aure domin shine mafi khair. Dama ai tuni na yarda dama ciwon 'ya mace qaryane bana 'ya mace bane. Wlh ciwon da namiji shine na namiji.
@RemasRamzi
@RemasRamzi День назад
Masha Allah❤❤❤❤
@sulaimanumarl3128
@sulaimanumarl3128 День назад
Sainaji kinburgeni...inaqaunarki100%
@lailamaikaba7849
@lailamaikaba7849 День назад
Change the chair and sitting arrangement. Sofa is not going to help.
@Sharbeeb
@Sharbeeb День назад
anan kin burgeni ❤❤❤🎉 ko bakomai kincanci halacci kin fadi alkhain shi haka akeso ko kunsamu matsala da mutum karka manta alkhairin shi
@hafsatsaniabdullahi6622
@hafsatsaniabdullahi6622 День назад
Hmmmm Abar kaza de chikin gashinta
@Sharbeeb
@Sharbeeb День назад
munji nakidai shibamuji daga bakinshi bah ehen Wani lokacin mata hmmm musamman matan mu na hausawa badukansu keda godiyar Allah ba
@abubakarsani7388
@abubakarsani7388 2 дня назад
Allah ta'alah shi kyauta ya baki miji nagari
@IdrisYakubu-o8c
@IdrisYakubu-o8c 2 дня назад
Allah yakiyaye ummi
@NuraUsman-d5e
@NuraUsman-d5e 2 дня назад
To ke bakiiya tambayi ba kwata kwata wallalshi,mutane kunaso kiyi aikin jaridah Amma ba makaranta 😅😅
@IbrahemIbrahem-b1d
@IbrahemIbrahem-b1d 2 дня назад
Na uku please
@shehu25haruna31
@shehu25haruna31 2 дня назад
Allah ya baki miji na gari Ina chiki😂 sabida Ina son girki gaskiya
@RashidaSalehIdris
@RashidaSalehIdris 2 дня назад
Hmmm Allah yasa mudache nigachin amanana,gasaki ga rashin haihuwa
@saleha.walakerol870
@saleha.walakerol870 2 дня назад
Allah ya zaba miki mafi alkhairi
@sadiasulaiman1309
@sadiasulaiman1309 2 дня назад
Wlh tallahi irin matsalar mu daya ,badan bayan matar sa Dani ba be taba auren wata ba sae ince ex husband Dina ne,sae da ta fitar ni ta Sami nutsuwa kawae ni cikin xubewa yayi ban haihu ba,Kuma har yau har gobe Yana naci ni kuma kiyayyarsa ta darsu a raena
@Mohammedkabiru-t9f
@Mohammedkabiru-t9f 2 дня назад
The presenter is not professional at all,eyes contact is missed with the guest
@mustaphausman-n4r
@mustaphausman-n4r 2 дня назад
Allah yataimaka Miki bijahi annabi Saw 🤲
@HajaraMuhammadsani-io5us
@HajaraMuhammadsani-io5us 2 дня назад
Tana son shi sosai shiyasa bata fadan laifin sa 😂 Allah sarki
@yousoofumaryousoof9488
@yousoofumaryousoof9488 2 дня назад
Very touching incidence story 😢
@muhammadgarba-s9u
@muhammadgarba-s9u 2 дня назад
Allah ya tsaremu da mugayen abokan zama
@HASSANAUWAL-z7y
@HASSANAUWAL-z7y 2 дня назад
Dan Allah Maiyasa Yan'uwan Mu Mata Suke Fuskantar Wannan Especially Arewa
@laoualiousmane830
@laoualiousmane830 2 дня назад
Kash! Ki na son faɗin Alhamdu lil'Allah. Say day a Koy kuskure yadda kike cewa Alhamdu dillahi. Kuma gashi babu salla say da fatiha wadda take farawa da Alhamdu lil'Allahi. Allah ya sa a gyara!
@AmminAreeff
@AmminAreeff 2 дня назад
Na biyoku dg fbck inaso inji qarshen
@Aishadauda-s2y
@Aishadauda-s2y 3 дня назад
Ubabgihin Allah ya rufamana asiri Allah ya sare mu yar uwa labaribarin ya antayar da ni
@AminaYusuf-g1m
@AminaYusuf-g1m 3 дня назад
Hmmmmmmm😢😢😢😢
@umarunazare
@umarunazare 3 дня назад
Kiyi kokarin gyara kalmar da kike yawan fada 'Alhamdudillah'. Kinyi kokarin tawakkali ta yadda kike mayar da komai zuwa ga Allah.
@naimahamisu2806
@naimahamisu2806 3 дня назад
Komai yai farko ai yanada karshe 8ndai akayi hakuri dama,amma dola dama mu fahimci a zamantakewa akwai lokacin hakuri akwai kuma lokacin da dole sede a hakura.Allah yashiga cikin lamuran mu.
@aliyuabubakarsadiq5786
@aliyuabubakarsadiq5786 3 дня назад
Alhamdulillah ba Alhamdudillahi ba. Don Allah ki gyara.
@AminouBoukar
@AminouBoukar 3 дня назад
Ai ba sai kin Fada alaqar ki da Allah
@faisalmurtala3172
@faisalmurtala3172 3 дня назад
Hausa fulani parents 😅 Look at how the Dr ya Yi kansilin nata.
@ZulaikaMohammadu
@ZulaikaMohammadu 3 дня назад
With God all thing are possible prayers is the keys
@samailaumar9843
@samailaumar9843 3 дня назад
Allah sarki da tausayi Lbarinta, Allah ya musanya miki da mafi Alkhry, Da alama mace tagari c
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 3 дня назад
Allah ya dafa miki, yabaki miji nagari, Next time a chanza mana presenter 🥱
@HarunaUsaini-b8i
@HarunaUsaini-b8i 3 дня назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@HassanDuna-bd2cz
@HassanDuna-bd2cz 3 дня назад
Ina miki fatan alkairi duniya da lahira Allah ye canza mikida Wanda yafishi . You know life is a test so Allah ye saa musaxe
@harounamousa-xn8uo
@harounamousa-xn8uo 3 дня назад
❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢
@Salihuishaqliman
@Salihuishaqliman 3 дня назад
Wallahi kudin sukebi Wallahi bema kamata su yarda da auranba tunda wanda yahalarta auran shi ya halata qara auran amma saisu kadai yan buro uba kawai