Film production and Documentaries. The channel also presents programs that are informational, educative and entertaining in both contents and characters.
Gaskia SHAHEEDA dinnan yayi sosai sbd yana dauke da sako maimatukar mahimmanci. wannan film din yasake mai-maita maganar Hauwa "inzaka tona ramin mugunta to katona iya dai-dai wuyanka" sai kuma akai rashin sa'a zinaru ta tona yawuce wayanta. lesson din anan shine kafin mutum ya aikata mummunar aiki yayi tunanin menene sabanin hakan ko kuma return din haka. Allah yasa mudace.