This channel is always entertaining, enlightening and reminding you We are advertisements such as shop ads, wedding invitations, e t c. if you need us please contact us at 08061991561 Thank you🙏
Masoyan mu masu kallon shirin mu kuyi hakuri idan kunji bidiyon babu sauti, RU-vid sun bamu copyright ne saboda mundora wakar da rarara yayi ta fatima mai Zogale 😢 shiyasa muka cire wannan wakar din, mungode🙏