Wannan film din naku ya sabawa addininmu da al'adarmu, kuma kuji tsoran Allah, domin Wannan sabon Allah ne a fili, Allah ya shiyemu gabaki daya ya baku ikon gyarawa.
Hmm talk less of touching or something like that is not a new thing for for them, but i will like to shere my advice that this movie is very interested but pls been all ways respecting your religion and your dignity thanks
Men are polygamy in nature the more we accept the fact the more things get better for us. But his betrayal is exposing 😂😂😂 wai abashi matanshi ashiru is sick in d head Aswear😂
Those supporting the rubbish in this film har wasu na yayan masu kudi su sunayi talaka ya damu da addini talaka ai in bai damu da addini bah yagama banuwa cos su masu kudi sun samu a nan a lahira kuma jiki magayi shi ko talaka yasha talauci a duniya yayi wasa da addini yaje lahira yasha walakiri
Everything is perfect, over perfect dey worry dis series sef.. except for the body contact, civilization in my religion's view won't allow me to see it as normal.. but except for that, i give kudos to the crew nd characters... da dai za a danyi adjusting we all gonna die someday nd all this population saying "mu mun gani ya rage naku, won't be there to answer to our interrogation in the grave"" kabari, kabari, kabari, kabari!!! akwaita nd u don't want to imagine urself found guilty of all charges😂 mu dai mun gani sauran ya rage naku, kuma akwai naku question din.. jihadi kala nawa ne kuje islamiyya a koma maku karatun baya, to ku the weakest one din ma ya maku wahala.. Allah ka sa mu dace.. yes komai yy but body contact is not ok.. kawai shime magana take it or leave it.. kungiyar wayayyu na duk duniya baki daya muna mika sakon gaisuwa amma zaku ahiga kabari sooner or later, kun gani sauran kuma zai rage naku😂😂😂😂😂😂😂.. bissalam..