Allah y karamana ruko d alqur.an y mana jagorah Baki daya ❤❤❤quran.an❤❤❤ shi akaba annabi sallallahu alaihi wasallam d shi yayi aiki muma insha'Allah b tantama se yi kawai❤
All Hadith is totally fake by British and Roman Jews to mind set Muslims as the deed to Christians ..! All organisation are political parties for marketing money..!! Islam is Quran is clear and protected. Look at Afghanistan. Pakistan.. Total minds setup. If we all unites today.. The entire world 🌎 will be a different planet. Buhari was born 342 years after our profet ..! Long story short.. Mr Yahya is 1000% correct to my understanding.
Wallahi waennan hadisai sum barmu cikin tunaani da kaame kaame ni kam naa yadda addinin musulunci itce addinin gaskiya ammaa wallahi malamai naa rasa INDA zanyi ko qurani ko hadisi kufito kuyi bayaani domin kunkaimu saka maiwiya Allah kashiryaddamu baaci daya
Mr fu'ad yakamata mutanen duniya su mufahinci Sheikh Sham'un Sosai, maganar sheikh Sham'un Nafahinceshi Akan hujjanshi cewa Ubangiji Allah swt yanasanar da bayinsa abunda yasso daga cikin abunda yasso yasanar damu amatsayin bayinsa, toh ubangiji Allah swt ya tabbatar damu akan hanyar gaskiya amin
Baba impossible ashe kai mutumin kirki ne Allah sarki, ubangiji Allah swt yasaka maka da alkhairi amin, also mr Fu'ad mungode da qoqarin da kakeyi matuqa kaima ubangiji Allah swt yataimakeka amin
Malam ka yarda bakada hujja Kaje kan abinda ake magana akai, ka daina kwana-kwana Baka isa kace wai Baba impossible baya jin hausa ba kokuma kunnuwansa sunada matsala