Тёмный
Nasiriyyah TV
Nasiriyyah TV
Nasiriyyah TV
Подписаться
Nasiriyyah TV Tasha ce da zata dinga kawo maku al'amuran da suka shafi Ɗariqar Qadiriyyah Nasiriyyah.
Sayyiduna Anas bin Malik R.a
5:25
3 месяца назад
HALLARAR BANDIRI TA SALLAH KARAMA 13/04/2024
30:48
5 месяцев назад
8 April 2024
1:01
5 месяцев назад
Комментарии
@YauIbrahim-nl7rb
@YauIbrahim-nl7rb 2 месяца назад
Sallallahu alaihi wasallama
@HamzaGambo-j9h
@HamzaGambo-j9h 2 месяца назад
Waika
@Comr_Abdulwaris_Gano
@Comr_Abdulwaris_Gano 2 месяца назад
😮Allah Ya Jiqan Malam
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 3 месяца назад
Masha allah Sai godiya ga allah...... Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@MubashirattahirMubashir
@MubashirattahirMubashir 5 месяцев назад
Ji wawa
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Kai ne wawan ai
@NazifiUsman-g7b
@NazifiUsman-g7b 5 месяцев назад
Masha allah ❤❤🎉😢
@alhmusteegoldventurealhmus6604
@alhmusteegoldventurealhmus6604 5 месяцев назад
Gaskiyane.nikaina.dafarajin.wannan.begen.saida.injinjinawa.masurairasu.allah.yasaka.da.alsheri.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Amin
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 5 месяцев назад
Wannan karatu yai kyau kuma muna fata shi kansa Malam zai kokarin fifita maganar Manzon Allah sama da maganar kowa, ko da kuwa raayi ne na darikar da ya ke kai.
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 5 месяцев назад
Allah Ya saka da alheri. Malami mai kishin Musulunci da gaske ba da wasa ba wallahi yana matukar birge ni.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Amin
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 5 месяцев назад
Allah Ya saka da alheri Sheikh Qasiyuni. Wannan karatrun ya cancanci a rubuta shi da ruwan zinare. Zai wahala a samu cikakken Musulmi da ba zai murna da wannan karatun ba. Allah Ya kara wa Sheikh Ikhlasi da lafiya da ilmi.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Amin ya rabb Alhamdulillah
@hamisuisah2393
@hamisuisah2393 5 месяцев назад
Allah yasaka maka da alheri malam.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Amin
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 5 месяцев назад
Ina son karatun Shehu Sidi Qasiyuni kuma ina matukar girmama shi, tare da yi masa jinjina da fatan alheri. Amma gaskiya a wannan jawabi da ya fara daga minti 40 zuwa sama a kan tawassuli har yanzu bai yi bayanin da ya nuna yin tawassuli da Annabi da yana raye daya ya ke da tawassuli da Baffansa Abbas da Sayyadina Umar yai ba. Idan har yin tawassuli da Annabi da yana duniya daya ya ke da ba ya duniya, to me ye sa Sayyadina Umar kawai bai yi tawassulin ba ba tare da hada wa da Abbas Radiyallahu Anhu ba? A dai kara bayani Akramakallah. Allah Ya saka da alheri kuma Ya kara ikhlasi da kokarin karantar da alumma.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Hmmm, Amin
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 5 месяцев назад
Akwai jawabin da Malam yai a farkon karatu a kan rashin amincewa da sanya dokar gwaji kafin aure. Ina tare da Mallam ɗari bisa ɗari. Akwai kuma karatu da yai kwanan baya kaɗan a kan kare Sunna. Ni da abokaina muna ganin kamar a wannan shekara ba karatu me ƙima da tasiri da wani malami yai kamar sa. Allah Ya saka da alheri. Na yi shekaru ina sauraren Sheikh Qasiyuni kuma shi ne na ɗaya daga cikin malamai huɗu da ke raye da na ke sauraren karatunsu a wannan wata me albarka. Sauran ukun su ne Dr. Sani Rijiyar Lemo, Dr. Bashir Aliyu Umar da Dr. Umar Sani Fagge. Zan so wata ran Allah Ya sa na samu ziyartar Malam duk da a yanzu haka ina Morocco kuma zan ɗau lokaci me tsawo ban dawo gida ba. Akwai abokina Malam Murtala wani fari siriri na kan gan shi a gaba da Malam. Zan so wata ran a nemo min lambar Malam ta Whatsapp don na kira shi mu gaisa.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Masha Allah Allah ya ƙara fahimta
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Ga number ta nan mu yi magana a WhatsApp 07034437145
@hamisuisah2393
@hamisuisah2393 5 месяцев назад
Masha Allah, Allah ya karawa malam lfy.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 5 месяцев назад
Amin ya rabb
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 6 месяцев назад
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
😍😍😍
@maigoshiidris5943
@maigoshiidris5943 6 месяцев назад
Allah ya jikan malam kabara
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@auwaluibrahimzabiya-8319
@auwaluibrahimzabiya-8319 6 месяцев назад
Allah yataimaki musulunchin duniya ya hade kanku ku iyalan malam kabara
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@abubakarhassan5368
@abubakarhassan5368 6 месяцев назад
Allah yasaka da alkairi shehu
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@ManiruShehu-v5f
@ManiruShehu-v5f 6 месяцев назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
😍😍
@auwaluibrahimzabiya-8319
@auwaluibrahimzabiya-8319 6 месяцев назад
Allah yahade kan iyalan malam nasiru kabara yarabasu da matsiyatan dabasasaon zaman lafiyarsu.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@maigoshiidris5943
@maigoshiidris5943 6 месяцев назад
Allah yasa ka da alkhairi
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@DanKano-d8x
@DanKano-d8x 6 месяцев назад
Ya rasulallah
@DanKano-d8x
@DanKano-d8x 6 месяцев назад
S A W
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
😍😍😍
@AyubaAdamu-bv9uk
@AyubaAdamu-bv9uk 6 месяцев назад
Allah ya temaki mlm Ina mlm ya bibiyi kartutttukan malam abduljabbar kabara akan wannan mas'alar daa ya karu sosai. Ya musa Amma Bada abinda Kai kake magana akansa yanzubae
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Hmmm, sannun ka
@AhmadIsahAbba-hr6cn
@AhmadIsahAbba-hr6cn 6 месяцев назад
Mu kama kai malam
@yunusaahamidu872
@yunusaahamidu872 6 месяцев назад
Masha Allah
@ManiruShehu-v5f
@ManiruShehu-v5f 6 месяцев назад
Masha Allah
@k2finaltouche775
@k2finaltouche775 6 месяцев назад
Alhamdulillah 🥰🥰🥰
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Masha Allah
@auwaluibrahimzabiya-8319
@auwaluibrahimzabiya-8319 6 месяцев назад
Allah yajikan malam kabara, Allah ya hadekan iyalin malam kabara, Ya Allah kafarantawa malam kabara da hadinkan iyalansa, yarabasu dadukkan masu sharri.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 6 месяцев назад
Amin
@MuhammadUmar-uz7gr
@MuhammadUmar-uz7gr 8 месяцев назад
AllahSWT Ya sanya alheri Amin Ya Rabil-Alamin
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 8 месяцев назад
Amin
@Comr_Abdulwaris_Gano
@Comr_Abdulwaris_Gano 8 месяцев назад
Allah Ya Jiqan Malam Kabara
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 8 месяцев назад
Amin
@aliyuaminu308
@aliyuaminu308 8 месяцев назад
FADIMA SAK
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 8 месяцев назад
❤️❤️
@kabirushuaibu5794
@kabirushuaibu5794 8 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂 جميل
@saniibrahim7989
@saniibrahim7989 9 месяцев назад
Ubanhiji alllah ya jikansu da rahama allah karbi sha hadarsu
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 9 месяцев назад
Amin
@sunusidalhatu8581
@sunusidalhatu8581 9 месяцев назад
Allah ya saka da Alheri
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 9 месяцев назад
Amin
@ABUBAKARONELOVE
@ABUBAKARONELOVE 9 месяцев назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 9 месяцев назад
🥰
@yunusaahamidu872
@yunusaahamidu872 10 месяцев назад
Masha Allah ❤️
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 10 месяцев назад
❤️❤️❤️
@mabrukagarzalisani514
@mabrukagarzalisani514 10 месяцев назад
👍👍👍👍👍👍
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 10 месяцев назад
😍
@ahmadabdullahi3065
@ahmadabdullahi3065 10 месяцев назад
Allah ya kara lapia mallam
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 10 месяцев назад
Amin
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 11 месяцев назад
Allah yaqara ma kusanci da Annabii ya shekhanal jaleel
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 11 месяцев назад
Amin
@muhammadabala5807
@muhammadabala5807 11 месяцев назад
malam aje akara karatu a senegal ba a taba yin wani madihi ba kamar maulana sheikh ibrahim inyass r.t.a attijaniyyi
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 11 месяцев назад
Ko Imamul Busiri ya fi na kaulaha yabo
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 11 месяцев назад
Kaiconka kasuwiini.........kana kiran wasu jahilai kai kuma maganganunka ne suke nuna jahilcinka da kuma wawayen da suke zaune a gabanka a fili... Kuna Yi musu karya suna ihu Kuna Kara wawanci a gabansu..
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 11 месяцев назад
Hhhhhhh. Kusa Dr. Naku ya bada amsar da aka tambaye shi, tun da ba jahili ba ne.
@muhammadmuhammadrabiu4029
@muhammadmuhammadrabiu4029 11 месяцев назад
Allah ya karawa Mallam lafiya, Allah ya jikan Mallam Na Kabara.
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 11 месяцев назад
Amin
@MousbaMoussa-oz3xc
@MousbaMoussa-oz3xc 11 месяцев назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV 11 месяцев назад
❤️❤️❤️❤️
@muktarauwal4001
@muktarauwal4001 Год назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
Masha Allah
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 Год назад
Malam gaskiya ka tafka kuskure anan, Shi'a Bata Kai 50% ba a Saudi Arabia. Kamata yayi saika fada tare da hujja na fadin wadanda sukayi binciken hakan a ilimance. Ai ko a Yemen ba shia ne majority ba. Malam ka koma makaranta
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
Sannu Malami
@sanialiyuidris6290
@sanialiyuidris6290 Год назад
Allah yaqara dafamaka
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
Amin
@muktarauwal4001
@muktarauwal4001 Год назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
❤️❤️❤️
@BilyaminuBarau
@BilyaminuBarau Год назад
Labbaika sadauki
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
❤️❤️❤️
@auwaluibrahimzabiya-8319
@auwaluibrahimzabiya-8319 Год назад
Allah yataimaki Qadiriyya
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
Amin
@mabrukagarzalisani514
@mabrukagarzalisani514 Год назад
Ina karshen don Allah?? Allah y saka d alkhairi
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
Ka nemi Asshifa ta bana Amin
@nuraalimaisalati
@nuraalimaisalati Год назад
Masha Allah
@NasiriyyahTV
@NasiriyyahTV Год назад
🥰🥰🥰