Тёмный
Alfurqan  Ta'alim Tv
Alfurqan  Ta'alim Tv
Alfurqan Ta'alim Tv
Подписаться
Wannan chennel reshe ne na Alfurqan Wal huda Tv, domin sharhin labaran cikin gida.
Комментарии
@awalidris7244
@awalidris7244 7 часов назад
Karya kakeyi munafuki hausawa daban Fulani daban
@ZahraAbubakarAli
@ZahraAbubakarAli 7 часов назад
Toh Munafuki baya hude, sai kabisu ka kashe su
@awalidris7244
@awalidris7244 7 часов назад
Karya kakeyi munafuki hausawa daban Fulani daban
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 7 часов назад
Ameeeen Ya Hayyu ya ƙayyamu 🤲 🤲 🤲
@AbuIsmaila-xb9du
@AbuIsmaila-xb9du 7 часов назад
Aslm Abu aicha don Allah ku daina wallafa mutanen da suke a rayuwar su suna dauka ko wanne laifi suna dora Wa isa Ali fantami Please please
@omaruyusufu9866
@omaruyusufu9866 7 часов назад
Karya kake yi.Kabila biyou bazai iya zama daya ba
@user-fd5ze6bk9i
@user-fd5ze6bk9i 8 часов назад
Ameen
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 8 часов назад
❤❤Amin summa Amin❤❤Alhamdulillah
@Yakubuoumar-lp1ni
@Yakubuoumar-lp1ni 8 часов назад
😢😢😢😢
@mamoudouhantchilo4104
@mamoudouhantchilo4104 9 часов назад
أمين يارب العالمين مالم زادك الله علما وبارك الله فيكم جميعا اللهم يسر لي امري ،يحي قيوم برحمتك اللهم أهلك عدو جميع الناس نجري وجهور نجرا،اللهم أهلك كلهم اجمعين كماهلك عدوشمود وفرعون وهمنايارب العرش العظيم
@ZainabAminu-c5e
@ZainabAminu-c5e 9 часов назад
Wannan ba mahaukaci bane gaskiya
@DanjumaAlhaji
@DanjumaAlhaji 9 часов назад
Allah ya Saka da alkhairi
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 9 часов назад
Ameeen summa ameen
@usmanabdullahi8610
@usmanabdullahi8610 9 часов назад
Kai malam dan bidi’a mu yen Nigeria mun san abinda fantami yayi mana
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 9 часов назад
Gaskiyane
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 9 часов назад
Lamarin nageri a mu saidai fa allah mu shifa zaishiga cikin alhamarin mu
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 9 часов назад
Amin yarabbi Amin yhiyu Ykaiyum
@IbrahimAlkasim-tw2is
@IbrahimAlkasim-tw2is 9 часов назад
Amen suma Amen
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 10 часов назад
makiyinka natare dakai munafuki sai ya kusance ka yacutar dakai munafuki bashi da kama dariya basoba kar kayarda da mayaudara basu amana
@TukurAminudalha
@TukurAminudalha 10 часов назад
Allah yakiyayi
@Chamaki-qb9eu
@Chamaki-qb9eu 10 часов назад
Amin summa Amin 🤲
@saminuibrahim9298
@saminuibrahim9298 10 часов назад
Karya kake Akoi wani abu da baku saniba ko shuagabanni basu saniba talakawa sun fara wayewafa idan kayi qarya wallahi angane qaryace idan kayi yau drama angane saidai ayishuru Allah yasa mudace
@sahalsaidabdullahi3089
@sahalsaidabdullahi3089 10 часов назад
Wallahul musta,an
@abdulazizsalihu8348
@abdulazizsalihu8348 10 часов назад
God bless you sir
@Adammalawa
@Adammalawa 11 часов назад
Ameen summa Ameen 🤲🤲🤲😊
@imaniman2381
@imaniman2381 11 часов назад
امين يارب العالمين
@Aysa-v6r
@Aysa-v6r 13 часов назад
Aslm wannan dan sarkin ko yana da han kali yake godiya ga gamna uban naka ko gawal ba akarboba wai dan wahala kace sunyi kokari shasha kawai ko gawalma aba kuman bawani kokari dan naji haushin yanda kogawal ba akarboba danyi mishi sallah tirdahalin ka zakuji dadi inkun bunne shi dakan ku 😢
@hauwaharatayamin8680
@hauwaharatayamin8680 17 часов назад
Kawarware maganar inaiwanka Allah yayarufa asiri
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou 18 часов назад
جزاكم الله خير الجزاء
@kmuhd9473
@kmuhd9473 19 часов назад
Masha Allah
@MahmoudMadayana-t9m
@MahmoudMadayana-t9m 20 часов назад
Barka
@user-jz7uq7mm2n
@user-jz7uq7mm2n 20 часов назад
Uwarka shege Dan wahala karya kakeyi wawane kai 😢
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 18 часов назад
😂🤣
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 21 час назад
Dan Allah,ka nemo mana video dan kayi mana karin bayani
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 21 час назад
Malam Abu Aisha akwai wata tasha mai suna karatuttukan malamai sun saka wani video soja yana fadin gaskiya akan matsalar tsaro???
@InuwaShagari
@InuwaShagari 21 час назад
Shadai Allah yajikansa da rahama
@ibraheemkhaleal3484
@ibraheemkhaleal3484 22 часа назад
Allah ya kyauta, shidai ya tafi Allah ya gafarta masa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 22 часа назад
Amin
@KhadeejaMuhammadTahir
@KhadeejaMuhammadTahir 22 часа назад
First view
@SAADATUABUBAKARPASALI
@SAADATUABUBAKARPASALI 22 часа назад
Allaah ya ksrawa ( saw) daraja
@SAADATUABUBAKARPASALI
@SAADATUABUBAKARPASALI 22 часа назад
Allaah ya baka lada fahimta dakaria Allaah ya kara daukaka tashar nan
@MujtabaLiman-up5yt
@MujtabaLiman-up5yt День назад
Wannan ba hujjabane
@MujtabaLiman-up5yt
@MujtabaLiman-up5yt День назад
Kowaye yake kashe mutane baikamata abarshi yacigabada rayuwaba
@MujtabaLiman-up5yt
@MujtabaLiman-up5yt День назад
Kuma me yasa sarkin musulmi baifito yayi maganaba?
@MujtabaLiman-up5yt
@MujtabaLiman-up5yt День назад
Mufa ba jahilai bane dahar za ayi mana yawo da han kali Kowa mudai Nigeria Allah ya jarabcemu da malami masu son zuciya sokake ka haddasa wata masifa
@MujtabaLiman-up5yt
@MujtabaLiman-up5yt День назад
Karyane wallahi kaima daukar nauyinka akayi dan kadauke mana hankali kuma lahira zakayi bayani fuline suka kashishi kuma da sakachin shuwaga banninmu kuma akwai Allah Allah yaskamana
@AbbaniMuhammad-to4ml
@AbbaniMuhammad-to4ml День назад
Allah sarki Allah yasa yahuta
@UsmangonnaKana-y9h
@UsmangonnaKana-y9h День назад
BBC HUSA
@GariLibya
@GariLibya День назад
Gaskiyane malam Allah yajikanssa da rahama
@user-cf8yh4no3u
@user-cf8yh4no3u День назад
Kwananshi nawa a hannun 'yan ta'adda shi Sarkin Musulmi lahira yaje da baijiba kuma bai ce komai ba har aka kasheshi
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 День назад
maganar gaskiya itace atarihin malam bahaushe bayada wata zuciya waddan zai iya kashe Dan uwansa.duk bahaushen da kaji ance ya kashe wani. idan kabi ahankali zaka Samu ruwa biyu ne.bawai asalin bahaushe ne ba.ai ga maguzawanan da ake cemasu hausawa katabajin wani bamaguje ya kashe wani qabila a arewacin Nigeria.dama ance kajira sakamakon mutumen da kataimakawa.asalin Fulani kowa yasani she Kara dari hudu baya.babu wani bafullatani A Nigeria.sun shigo Nigeria hausawa suka basu wurin zama har suka zama wani abu ayau.amma babu abunda zasu sakawa hausawa sai kisa.tun ashekarun baya ana fadan manoma da makiyaya su waye suke cutar wasu? ita dai gaskiya gaskiya ce Kuma ko badade ko bajima wallahi dole sai gaskiya tayi halinta.aduk qabilun duniya babu Wanda Dan uwanka zaiyi laifi yaqi goyun bayansa wallahi sai bahaushe kawai. sannan Kai da kake cewa mahaifiyarka ba fullata nace mahaifinka bahaushe ne.nima mahaifiyata ba fullata nace sannan mahaifina bahaushene Amma Kuma duk da haka wannan bazi hanani fadar gaskiya ba.tunda Fulanin da suke cikin daji suna kashe mutane katabajin wani daga cikin manyansu ya kore masu baya?
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 День назад
Alhamdulillahi Alakulli halin
@jangosambo9688
@jangosambo9688 День назад
Allah yasaka ma da alheri anma baka iya kare the so called SARKIN MUSLIMI 😅A AMASIYANSA SAYYDINAA OMAR MAI JAGORA AL UMMAH MUSLIMAI ( Ko da bayanan,yanada Mataimakin sa a gida da zeba shi labari cikin Moseeba da Al Umar Sokoto ( SABO BIRNI TA SHIGE) the so called Muslim Leader Politician was aware even if he wasn’t present,he will be of course informed. The solution is one,Matasan HAUSAWA MASORATAN BANZA Su tashi SAYE,asamo musu makamai su shiga DAZUKA ZAMFARA,KATSINA,SOKOTO sei anci Uwarsu a a daji!!
@MoustaphaAminu
@MoustaphaAminu День назад
Allah yajikansa da rahama
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan День назад
amim