Barka da warhaka sunana Hamid . Ina bibiyan vidéon Ku dega chadi dan Allah Ko zaku iya mana vidéo na yanka wana less in mey tatara a baya . Ina jira amsanku madallah!!!
Assalamualaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh Allah yasaka maka da alkairi gaskiya munajin dadi kuma muna anfaniwa Dan Allah idan kana koyarwa online ta WhatsApp ko telegram please i want to join