Yan Uwana Musulmai muna muku fatan Alkhairi KUMA muna yimuku barka DA zuwa wannan channel Tamu Mai Albarka wato Taskar Malaman Sunnah Tv
Wannan channel mun bude tane domin kawo muku Karatukan Malaman Sunnah
Saboda idan Yaune Farkon Zuwanka Wannan channel To Muna Rokonka Da Kayi Mana Subscribe Sannan Ka Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sabbin Videos Idan Mun Dora Muna godiya Wassalam
Assalamu Alaikum Allah ya bada lada malam dan ina da tambaya. Wane lokaci ne Sallah walha take farawa kuma wane lokaci take karewa misali karfe nawa zuwa karfe nawa Allah ya gafarta na malam.