Masha Allah Allah Ubanguiji ya ya temakemu ya shiga tsakaninmu da hassada abisa abinda zamu saurare yasa mu anfana kuma ya inganta lafiyar Zukatanmu Albarka Annabi da Alkour'ani Ubanguiji kadatar damu da shiriya ka tsaremu da aikin danasa biyewa son zuciya kasa mugama da Duniya lafia Amin