Sabuwar kushewa kowa ya ganki ya tina Allah.... kibiyar ajali me ratsa silke... likkafani mayafin karshe...yayyafi hana shanya... gasaki bakar gada sha jifan mstsiyata.... MADUGU UBAN TAFIYA ❤❤❤
Ai barewa baza tai gudu BA danta yayi rarrafe, Yana magna sekace Dan daudu, kutara jahilan mabiya kuna cika Baki bayan makaryata ne Ku tsinannu kawaii.
Du kanwar jace,da wadanda suke cewa koda Asiya koda tsiya-tsiya,kokuma wadanda suke cewa kada Allah Ya tsare ,saboda haka Allah yayi fushi dasu suke ta laluben bala'i da Masifa kuma kansu za'ayi tadawowa