Тёмный
Dambe Sport Tv
Dambe Sport Tv
Dambe Sport Tv
Подписаться
Dambe sports tv
Комментарии
@muhammadsalihu8234
@muhammadsalihu8234 19 часов назад
Mustapha Umar Mai takwasara
@MohammedTukur-hh7lw
@MohammedTukur-hh7lw 20 часов назад
Muhammed sulaman
@hamzaumar3791
@hamzaumar3791 20 часов назад
gsk Danliti yanuna gadara da Isa baa kanoba dukk inda yaje shikanshi Danliti yakamata ayemai hukunci kobanza yananuma wasu fifiko kumataya zaiyanke hukunci shikadai batare da sauran yankungiya ba, DAGA CIKiN WADANDA BASUYRDA DA KADAR FADUWABA ko ankashesu zasuiya bin wandaye kisan dagudu 1- Ramadan Garba 2-Ali kanen bello 3- ALasan garkuwan bhg yansanda
@bashiridrisgandi6584
@bashiridrisgandi6584 17 часов назад
@@hamzaumar3791 kai rufe muna baki karamin kwaro duk wadannan sune matsalar ku guramada Kuma ta Allah bataku ba
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 22 часа назад
Wannn yaron besan dogon sarka ba ne har ya kamashi 😂
@MahamadIssoufou
@MahamadIssoufou День назад
AA abida alhaji yahaya yafada shine gaskiyar magana
@MahamadIssoufou
@MahamadIssoufou День назад
Gaskiyane yakefada wanna shiyayi maganar gaskiya
@bashiridrisgandi6584
@bashiridrisgandi6584 День назад
Babu laifin Dan liti yayi iya kokarin sa wajen hukunci Kuma idan ba,a samar da wani dokoki ba za,a cigaba da samun irin wannan matsalar
@FahadBalarabe-j9g
@FahadBalarabe-j9g День назад
Maganar gaskiya kenan kafin Danliti ya yanke Hukunci ya kamata yayi magana da Shuwagabannin Qungiyar Dambe ta Guramada. Kuma Dan liti Yana goyon bayan wannan abin da Alhassan yayi saboda jiya Sunday kowa ya ganshi Yana qara nunawa Duniya Su suka Sa Guramada suka bar Kano. Kuma insha Allah duk Wanda baya adalci Qarshen shi a kusa yake.
@dambesporttv9979
@dambesporttv9979 21 час назад
Muna godiya
@AminuRabiu-gd3sb
@AminuRabiu-gd3sb День назад
Wannan gaskiyane alh tauko ayi hauri komai yahuce inshallah 💯😊
@MansurAbubakar-x2u
@MansurAbubakar-x2u День назад
Agaskiya abunda Alasan shirmine saboda duk abunda akeyi dafushi sai danasani yashaga Kuma Alasan idon baicanzaba baza Kai inda yakeso yakaiba
@salisuabdullahi6910
@salisuabdullahi6910 День назад
Alhasan ya yi Laifi amma yabada hakuri akan lokaci, Allahu gafurul rahim. So yakamata a manta da wannan maganan
@buharihamza5089
@buharihamza5089 День назад
Tsabar girman kan Danliti ne ya kara rikita abun, yanzu shi Danliti ya mayar da fadan tsakanin sa da guramada, ya karbar ma alassan fadan.
@salisuabdullahi6910
@salisuabdullahi6910 День назад
Danliti yayi abun da yadache, idan baka jinjina masa ba baikamata ka zageshi ba👉
@bashiridrisgandi6584
@bashiridrisgandi6584 День назад
Kai dai baka son dan liti ne ba kyale Alasan yayi ba sai da yamasa hukunci duk wannan damuwa Da aka Samu laifin bahagon Ali kawoji ne da Kuma bambarewa dumin babban Muna fukin
@user-ui2of7sd9n
@user-ui2of7sd9n 18 часов назад
​@@bashiridrisgandi6584gaskiya wannan shine maganar adalci amma banbarewa munafikine shine yaqara hura wannan wutar. Kuma wlh idan kaduba a wannan lokacin dai bawaniba babu wani mai gidan dambe wanda yake bawa "yan dambe kuni kamar dan liti kuma baya toxartasu, amma shikuwa banbarewa kaduba abinda yayiwa dogo mai takwasar awannan lokacin aicin mutuncine wannan idanda gurumada sunada hankali wlh yakamata sukiyayeahi
@AhmadIshakDanHausa
@AhmadIshakDanHausa День назад
Horo karya kakeyi wallahi yanzu kai ba sarkin dambe bane " Idan ka Isa ka dawo dambe mana
@SaliAbdouhi
@SaliAbdouhi День назад
GSKy ne mu munyi biyayya gashugabanin mu kuma basu biyayya ne ko da yaushe garesu mai magana Mansur Mansi libya muryar da da hukuncin da suka zartar koda bai mana Dadi ba
@KabiruUsman-t5r
@KabiruUsman-t5r День назад
Abubakar Adam Funtuwa Wallahi Akwai Wani Dan Dambe a Gidan Dambe Jos Yana Lokaci Jamus Ne Sunan Shi Bahagon Dogun Sani Ya Kamarta Ku Dauke Shi a Jos
@KabiruUsman-t5r
@KabiruUsman-t5r День назад
Ko Nima Bana Kallon Dambe Tunda Ya Tafi Injury 😢
@HhhJjj-mc4tj
@HhhJjj-mc4tj 2 дня назад
😢😢🤦
@abdulkarimali4246
@abdulkarimali4246 2 дня назад
Kayi hakuri bahagon Mai takwasara gobe ma Rana ce
@bellomuhammad6316
@bellomuhammad6316 2 дня назад
Durin uwar duk wani bagurumade dan ukwarku Ku bamasu lefi bane awurin Allah Kuma idan aka tuba yayfe Amma akan wannan qaramin case din Kunata jaye jaye gindin uwarku
@SmilingDrum-fs7zg
@SmilingDrum-fs7zg 2 дня назад
Nibanga laifin alasanba tinda idankakula sosukai sutarammasa
@Daudaamadumali
@Daudaamadumali 2 дня назад
Wllh bawanda baya laifi dan haka wannan san raine
@user-dp1bs7uv1r
@user-dp1bs7uv1r 2 дня назад
Yan, jamus NE da wannan halin: Ali kanin Bello vs Garkuwan chindo,Bahagon yansanda v bahagon buma/Autan kudawaAutan maman v ilele, Ramadan v bahagon zayyanu/bahagon Mai takwasara, Autan Dan bunza v Garkuwan chindo/dogon kyallu. Who are these jamus
@user-dp1bs7uv1r
@user-dp1bs7uv1r 2 дня назад
Ali kanin Bello,shagin bahagon yansanda, Autan maman,Autan Dan bunza, Ramadan suna daga cikin yan damben jamus da suka riqa nuna irin wannan halin kuma Babu wani kwakkwaran matakin da aka daukar. Wannan hakuri da bayar bai isarba.
@DahiruCouchgulumbe
@DahiruCouchgulumbe 2 дня назад
Kaiwallahi dukbayananku akwai bangaranci aciki sabida kuya jaridane dukwanda wani jami in tsaro yaddoka haka kuma yabbaka #20000 wallahi bazaka karbaba ko don allah zakukarba?
@abubakarumar1190
@abubakarumar1190 2 дня назад
Assalamu alaikum warahamatullah Malan aliyu da Abubakar har yanzu baku hango wani laifiba akan damben alasan da dani. Dan ALLAH ku koma ku sake kallon damben ba me laifi sama da sale domin dayabadah halattaccen kisan farko da akayiwa dany to da haka bata farubah. *San,nan ku sani indai dambe da guramadah ne to saley bangaranci yakey daukah *San,nan ku komah ku kalli damben da garkuwar cindo yakashe Ramadan zakuga saley Yana tsalle da murnah ni aganinah saley yafi kowa laifi amatsayinsa na alkali ko da kaninsa akeyin dambe yakamatah ya zamah adali *Kuma kamatah yayi yazama irinku bai kamatah yama bari agane alkiblarsa ba. Abubakar Umar Cassano. Kano State
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 2 дня назад
Wlh duk haukan alasan abunda yayi wa dani wlh bazai yiwa autan yarbiyat ba saboda autan yarbiyat yafishi hauka
@user-dj9qd5hr6k
@user-dj9qd5hr6k 2 дня назад
Aliyu ina muku fatan alheri.hukuncin da akadauka yayi kadan abashi suspenton na wata daya amma ni bakudene nine naku chinox daga adamawa
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 2 дня назад
Miyasa ake ganin laifin yan jarida? Naga kamar sun iasr da sakone
@user-dj9qd5hr6k
@user-dj9qd5hr6k 2 дня назад
Gaskiya Aliyu yakamata adauki mataki dayedace don gobe karwani yesake.irin wannan laifi akan alasan.nine naku chinox
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 2 дня назад
Wai miyasa ?gurumada Basayin hakan??
@auwalsharu2603
@auwalsharu2603 2 дня назад
Chewa zakayi baka taba gani ba bawai basuyi ba.
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 2 дня назад
Basu taba yiba ​@@auwalsharu2603
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 2 дня назад
Ni banga laifin Alasan ba saboda munsan a kano ba'ason gurumada musamman Bashar dan liti.
@abubakarumar1190
@abubakarumar1190 2 дня назад
Wan,nan son ranka kafadah Amman ba inda me gidan dambe yakey fitowa kuru kuru yanuna shi guramadah ne sai a Kano malan kudinga adalci Iya hirar da danliti yayi akan shagon jirgi ya isah shaidah
@hassandangani7287
@hassandangani7287 2 дня назад
Kumaba kwasanzaman lfy
@abubakarumar1190
@abubakarumar1190 2 дня назад
Saboda me?
@AnasHamisu-m6i
@AnasHamisu-m6i 2 дня назад
Allah yabaka nasara bahago
@slickrick5811
@slickrick5811 2 дня назад
@3:40...😍...Matakwasara song coming up
@user-rb2ru2hp4h
@user-rb2ru2hp4h 3 дня назад
Muna godiya Aliyu Muhammad da abubakar Masha Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@user-rb2ru2hp4h
@user-rb2ru2hp4h 3 дня назад
Wanna gaskiya ne Bahagon Mai takwasara 🙏🙏🙏🙏🙏 fatin alkairi 🙏🙏🙏🙏 kaitazafgi arewa Don Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@KaderBachir-g3s
@KaderBachir-g3s 3 дня назад
Dan allah alio aymuna doguwar hira da bahagon mai takwasara
@bashiridrisgandi6584
@bashiridrisgandi6584 3 дня назад
Karya ne babu wani dambe tsakanin Jamus daku Muma Muna da zuciya dan uwar su
@KelechiAgwu-i7t
@KelechiAgwu-i7t 3 дня назад
Abba gulili garni
@NazifiAliyu-cs2wy
@NazifiAliyu-cs2wy 4 дня назад
Karyane Kayi gudu a Maraba
@MesijaLamija
@MesijaLamija 4 дня назад
Wilson Sandra Martinez Deborah Walker Helen
@BadamasiHussaini-v6c
@BadamasiHussaini-v6c 4 дня назад
😂 hkn lokaci
@aliyusulaiman3508
@aliyusulaiman3508 4 дня назад
Kisa Biyu da Daya ne tsakanin Autan 'Yar Biyat da Alasan
@aliyusulaiman3508
@aliyusulaiman3508 4 дня назад
Kamashi Autan 'Yar Biyat.
@aliyusulaiman3508
@aliyusulaiman3508 4 дня назад
Mai kifi ya tafi gidan mata😂😂😂
@buharihamza5089
@buharihamza5089 4 дня назад
Ban taba sanin Danliti Dan son rai bane sai a kan wannan abu da ya faru. Shima Dani din Wawa ne, mecece dubu ashirin. Da ace yayi wacar da dubu ashirin din wallahi shi kan sa danlitin sai ya ji tsoron su. Idan ba guramada dawa jamawa za sui dambe a Kano?
@user-dy3us6cz7z
@user-dy3us6cz7z 5 дней назад
Allah yakawo saiki
@rabiumohammed-ws6oh
@rabiumohammed-ws6oh 5 дней назад
ALLAH YASA ANDAWO A SA,A AMEN
@dambesporttv9979
@dambesporttv9979 5 дней назад
A amin
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai 6 дней назад
KAJI BAMBAREWA WAI RABASU WALLAHI ANCI AMANAR MANU
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim 6 дней назад
Demben maraba akwai munafirci anga manu zai shine akaraba damben