Assalamu'-alaikum Warahamatullah Wabari-katuhu. Dr Fuad May Allah be your guide, and, guide and the Protector of ,Professor Tauhid It',s always nice to listen and learn from his rich Islamic Knowledge. Professor Tauhid ikon Allah. Alhamdulillah.
Kai in banda abunka wani aya ko hadisi kake bukata akan abinda babu? Babu fa maulidi a addinin musulunci Kuma ai mallam ya baka amsa tun a bayanin da yayi a farko,da yace manzon Allah baiyiba, sahabbansa basuyi ba tabiai Basu yi ba wadanda suka biyo bayansu da kyautata wa ba suyi ba to wani aya ko hadisi Kuma zaka bukata a baka? Shi manzon Allah SAW shine fa hadisi to Kuma baka yarda da manzon Allah ba? Don Allah mallam a cire son rai a karbi gaskiya. Gaskiyan shine maulidi bidi'a ne baida asali a addinin musulunci illa iyaka.
Wani amsa kuma za'a baka wanda ya fi wanda aka baka tun farko ance maka manzon Allah SAW baiyiba sahabbansa basuyi ba tabiai Basu yi ba wadanda suka biyo bayansu da kyautata wa ba suyi ba to wani aya ko hadisi kake bukata akan abinda babu? Don Allah acire fadin rai a karbi gaskiya.
Alhamdullah Allah Allah ya Kara tsare Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na zamani daga sharrin makiya da Kuma sauran malaman mu na Sunnah