Тёмный
DUNIYAR DAMBE TV
DUNIYAR DAMBE TV
DUNIYAR DAMBE TV
Подписаться
Zamu riƙa ƙayatar daku da labarin wasannin na sassa duniya daban daban, kamar wasan dambe,kokowa,wasan kwaikwayo kide-kide da wake-wake da raye-raye da sauran su ku biyo mu kusha kallo a tashar mu ta DUNIYAR DAMBE TV Ga lambar waya 08036074177
Комментарии
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg Час назад
Wwnnn garkuwar Ramadan din anya dasa hannun iya yensa yake dambe kuwa😂
@AyatuMuhammed
@AyatuMuhammed 12 минут назад
Hmmmmm😂😂😂😂😅
@abdulnasirumar-zg4if
@abdulnasirumar-zg4if 2 часа назад
Wlh karkuyi dambe da turawa Kar ayikaro daqarar kwana kutaru muna yaqi tsakanimu da America gashi bamugama da turjiba Allah yasa mudace 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@dinialiilyas
@dinialiilyas 2 часа назад
Baki dadin goyo
@AkwaiAmana
@AkwaiAmana 6 часов назад
Allah kaba bature sa a yaci uwar jamawa
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 4 часа назад
Ai bazai yuwubah😂
@slickrick5811
@slickrick5811 7 часов назад
Leg Fatigue from fighting in the sand will challenge the white man
@AbdulmalikAlhassan-mz5hq
@AbdulmalikAlhassan-mz5hq 12 часов назад
Zaka shiga hannun bakin fata zakagane kuranka
@GarbaAlhaji-mm3hd
@GarbaAlhaji-mm3hd 8 часов назад
😂😂😂
@aminuidris4243
@aminuidris4243 12 часов назад
Allah ya Kara daukaka Da sutara sarkin dambe ali sadauki❤❤❤
@AbbasSharifGidantaro
@AbbasSharifGidantaro 20 часов назад
Ai agabanmu akayi damben Lagos kuma dogo yayi Winn kai Bama wanda yayi kisan.da maitakwsara yayi Ashe abin zaɓene
@AbbasSharifGidantaro
@AbbasSharifGidantaro 20 часов назад
Aslm nifa wannan firar tasu sam.ban fahimceta ba ana zancen Finally amma har akagama banji ansa gurumaɗa ba kosu basu iya dambe ba wllh Tun yanzu kun nunamana abinda yafuru Kano shine zaku hukunta gurumaɗa dashi ya za,ace final amma babu gurumaɗa koɗaya aimu ba ma haukatabane
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 22 часа назад
Gaskiya yakamata ace fayinal dogo da alasan wlh
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 22 часа назад
Maitakwasara da shida wane
@UmarMohamme
@UmarMohamme День назад
Bakauyen banza dankokuwa
@user-on4hx7lp6e
@user-on4hx7lp6e День назад
Wannan gaskiya ne Nima ina France Paris kuma always ina tare da ku
@salisuabdullahi6910
@salisuabdullahi6910 День назад
Lightweight Champion: Yar Mage. Middleweight: Sha'aban. Heavyweight champion : Alhasan. All insha'Allahu🎉🎉
@SaliAbdouhi
@SaliAbdouhi День назад
Keja kam doli ne sai sunyi keja wlh ai da bakwason keja yahaya tarasa ko dogo wani yakamata yabuga final anyi baya manu yafito kuma bahagon zaiyanu yafito aka saka aljanin Ali kanin bello yabuga final sabo bakwa son gurumada shiyasa kuka yi hakan kuma kun tafka kuskure dan wlh daga wanan karon kun daina hada bamgare daya final
@chernysh2206
@chernysh2206 День назад
☦️
@muneerabdullahi
@muneerabdullahi День назад
Bahagon Ali ka'oje 💪
@Khalidabubakar-r2s
@Khalidabubakar-r2s День назад
Hhhhhhh gaskiya Allah yakarawa lagada lfy
@Khalidabubakar-r2s
@Khalidabubakar-r2s День назад
Wllh ina mutukar yin lagada wllh
@HassanAliyu-q5w
@HassanAliyu-q5w День назад
Wlh dan kwabba duniyane
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim День назад
Bahagon ali kansila bahagon ali kawo'ji autan yar'biyar allah ya baku sa'a
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg День назад
Ameen yahayyu yaqyyum 🥹
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh День назад
Amin ya Rabb, but one must be out between Bahagon Ali kaoje and autan yarbiyat
@SaadatuHassan-xm8cj
@SaadatuHassan-xm8cj День назад
Allah yabaka nasara Alasan
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l День назад
Alasan Dan Messi Allah ya Qara daukaka
@umarumode8193
@umarumode8193 2 дня назад
Gurumada ai kunzan mata saboda abin da alhasan yayi kuka gudu
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6fr
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6fr 2 дня назад
gurumada karonku da alassan
@SalifouGuéroDadi
@SalifouGuéroDadi 2 дня назад
Allah ya bakka sa a
@Allassanekallagdbgida
@Allassanekallagdbgida 2 дня назад
Yahaya tarasa wlh alhassan yafi karfinka sai ta Allah
@HafizAbubakar-jd1zz
@HafizAbubakar-jd1zz 2 дня назад
Gurumada kowa sarki ne💪💪
@HafizAbubakar-jd1zz
@HafizAbubakar-jd1zz 2 дня назад
U
@jaktufaridaharuna9076
@jaktufaridaharuna9076 2 дня назад
Suzo kano mana ko size dai dai
@IbrahimDanabba-o6g
@IbrahimDanabba-o6g 2 дня назад
Aslm barkd wrhk dafatan kowa qlau
@LabaranZubairu-u1v
@LabaranZubairu-u1v 2 дня назад
Kabi ahankali alasan yahikarfinka
@AbdulazizMani-qo6ud
@AbdulazizMani-qo6ud 2 дня назад
Ramadan nazuwa
@AbdulazizMani-qo6ud
@AbdulazizMani-qo6ud 2 дня назад
Ramadan nazuwa
@HafizAbubakar-jd1zz
@HafizAbubakar-jd1zz 2 дня назад
Waya Ramadan bashi bakayna sa
@harunashehu1893
@harunashehu1893 2 дня назад
Kai Dan Liti wallahi kazama sarki dole dakai ake koyo komi kayi sai sun kwaikwaya 😂😂😂
@user-kw8fq4tl8h
@user-kw8fq4tl8h 2 дня назад
Good🥰🥰 💪💪
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim 3 дня назад
Yayi gurumada 💯💪🔥
@Invisible___thug
@Invisible___thug 3 дня назад
Wallahi wanga yaro koh ni na daure se na kwashe shi
@SaaduUmar-c1w
@SaaduUmar-c1w 3 дня назад
Aslm
@KabiruSani-kz7lg
@KabiruSani-kz7lg 3 дня назад
Hi
@AbubakarMuhammadTukur-pi3hb
@AbubakarMuhammadTukur-pi3hb 3 дня назад
Ba abunda zasuyi
@SaadatuHassan-xm8cj
@SaadatuHassan-xm8cj 3 дня назад
Wlh basu iyawa
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim 3 дня назад
To su wane bangare zasu buga ma gurumada ko jamus ko kudu ?
@AbdoullahiSalim
@AbdoullahiSalim 3 дня назад
Kugaya musu fah dambe ba boxin bacé
@TasiuYusuf-e7v
@TasiuYusuf-e7v 3 дня назад
Masheki autanmamman
@TasiuYusuf-e7v
@TasiuYusuf-e7v 3 дня назад
Janwuya alhdsan
@IbrahimTasiu-m7f
@IbrahimTasiu-m7f 3 дня назад
Gaba daya ba kari ba tsaro hanya ce kawaii
@IbrahimTasiu-m7f
@IbrahimTasiu-m7f 3 дня назад
Wannan ba training bane wasa ne
@MansurYushau-cg1zx
@MansurYushau-cg1zx 3 дня назад
Hhhhh zasu sha mamaki Karka damu😂😂
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 3 дня назад
😢😂
@ashafaahmed2181
@ashafaahmed2181 3 дня назад
Very shameful as bahagon maitakwasara wont fight Ali zaki said he's not feeling fine karyane. 🤣🤣🤣