Тёмный

Ƴansanda A Katsina sun ce wannan matar ita ce ke yi ma ƴan ta'adda girka don kar bindiga ta kama su. 

Jakadiya
Подписаться 71 тыс.
Просмотров 30 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

29 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 12   
@amedsaid6042
@amedsaid6042 2 года назад
Wanna ta na kama da Mai gaskia...
@zainabhassan8161
@zainabhassan8161 2 года назад
Wannan ba adalcibane oga
@nasibaabddullahi4460
@nasibaabddullahi4460 2 года назад
Ya Allah 😭Allah yasa muye karshe me kyau Allah ya kare mu daga shirka duk kan kankantar ta
@ibrahimlawal8383
@ibrahimlawal8383 2 года назад
gaskiya haka ba adalcibane shiyasa kusamu kauyawa kuyita masu zilla idan Kuma sun sauki makami Kuma aga laifinsu yanzu misali ita wannan baiwar Allah idan yayanta suka gahaka domin Allah koda basayi ai anmasu abinda baikamataba Kuma sai sun dauki makami kujama mutanen da basujiba Basu ganiba Allah yasa agyara amen
@ayshbeny
@ayshbeny 2 года назад
Da Yan gari Basu taimaka musu, nyinwa da wahala sai ta kashe su a daji
@danhausa1998
@danhausa1998 Год назад
Ta amsa taiy laifi sai ku nuna ta am bta amsa laifintaba tuhumaci aki kun kawuta soshl maidiya kun rubuta mai laifici wnn kuskurini kuma zaisa mu dain yarda da rahutunku 👆🏽
@danhausa1998
@danhausa1998 Год назад
Mu ban yan sanda bani ama muna eya gani masu gaskiya wann baiwr allh bai kamata ku nunataba sai kun yi bincki susai kun tabatar da laifinta
@arewaenttv3419
@arewaenttv3419 2 года назад
Malan talauci yayi yawa a kasa, abinci yy tsada
@abubakarlawal8769
@abubakarlawal8769 2 года назад
Allah ya kyauta🤔🤔
@babaidiidi5426
@babaidiidi5426 2 года назад
s
@salisuisa689
@salisuisa689 2 года назад
Kun kasa kama masu laifi sai talakawa kuke yiwa sharri
@malamialamin6622
@malamialamin6622 2 года назад
Sharri ne ma? Haba bawan Allah! Me za kace da maganar wannan baiwar Allah?
Далее
Katsina: Masu motsa jiki don samun lafiya
3:36
Просмотров 1,2 тыс.
Always Help the Needy
00:28
Просмотров 13 млн
Kushewar mutane masu kama da samudawa a Katsina
10:01