Allah kaganar da Yan-Darika sugane kafircin da yake cikin Darika sure tuba sudaina,Sheikh Kabir Gombe Allah yayi maka sakayya da alkhairi amin summa amin, Allah Ya haskaka Kabarinka bayan Mutuwanka amin,Allah ka karo mana ire-irenku da yawa amin.Malam Kabir Gombe Allah yakare mana kai daga dukkan sharrori amin.Yan-Darika domin girman Allah kutuba tun kamin Mutuwanku tazo maku,kutuba kukoma ga Allah Madaukakin Sarki,ku kama Manzonmu kuma Manzon Allah saw kurike ku kyale Shehunnanku na karya da Waliyyanku na karya.
Allah Ya shirye su domin su gane. Gaskiya abin ba dadin ji wai ace wani dan adam yana siffanta kansa da wanda Ya halicce shi. Wannan ai butulci ne da shirka. Allah Ya barmu da imanin mu. Ameen
allahu akbar allah ya baku lada allah ya rabamu da jahilai masu maida kan su allah mu kam mun yarda da allah da annabi s a w allah ya saka muku da alkhairi ahli sunnah waljama a
Albishirn ku ga wani sako ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-26Q6RW1PqZg.html ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-WaLxHdTkY_U.html
hmmm kudai yan izala haka zakukare bakuda aiki sai zagin yan uwanku musulmai ko arna bakusa agaba kaman masu fadin lailahhaillah muhammadurrasulilah sai Sherri kukaiya da kodayi agurin gov.wai abun kunya hardaku akudin makamai kudinga tinawa duk abunda kuka fada duk sherrin dakukeyiwa mutane zaku maimaita agaban Allah daina izala amma nadaina muna fukai kawai.
duk wanda yada cewa ubangiji ne barhama ya zama arne, dama a kan samu arna sun iya karatun Qur'an da hadisin annabi da iya kalmatusshahada kuma duk wannan bai mai dasu musulmai ba domin basu yi imaani da shi ba, ba su da aqeedar musulunci a kansa ba.