Maganar Gaskiya Aisha humaira wannan episode din Baki yiwa y'an kallo daidaiba wallahi yakamta ace ki karawa fim dinnan tsayi fa Yana mana kadan gaskiya
👍Allah ya qara basira Amma wanda ya kira saminu Alamu sun nuna yana kusa da su wanda fitilal wayar nasir da ta fahat tana kunne kamata yayi cikin 2 Ace sunyi gagawar kashe fitillun su haka na nufin kenn ya gansu ko yaya Acikin 2 oho I'm sorry 🙏