Na lura da hannu Kuma kun iya wanka Limami kuma nasan Wannan ya iya yanka This is the part that got me in the music....... I don't know hausa but i sure i am learning already
Waka tayi Dadi sosai Allah yakara daukaka, Amma gaskiya video beyi kyauba sosai, kamar ado gwanja baya farinciki akai videon,sannan ba actin, atakaicedai jinwakar yafi ganinta 💯