Gaskiya Jafar wannan rashin kunya ne, mahaifiyar taka kake yiwa kashedi harkana nuna mata yatsa😢😢 dukda dai film ne banji dadin hakan ba wlh sainaji kamar da gaske 😢
Don Allah yanda kuka daura film nan akan gaskiya karku sauka akai lokaci yayi dayakamata asirin isyaku yatonu sannan abayyana balarabe amatsayin dan su
Allah yasani sati daya yamin nisa amma bbu yanda zanyi.Allsh yabawa farida juriya kada zcyrta tabuga atakr mushiga uku sis asabe asirinta yatonu da bama fata,ina mirna Allah yatseratar d ita daga.dharrin isiyaku azzalumi
Ai kuma ba Farida ce yakamata ace ba yar gidan bace tunda itace aka haifa da farko ai dayarce aka canja da balarabe ta 2n Dan Allah karku lalata shirin
Ni wannan hajian tasu wllh haushi take bani tamatsawa okashatu da binta da yaranta kullum sede isiyaku we danta take cewa wa Shashasha lusari haba director yaushe xasuyi yanci ne we
A gaskiya tin farkon film da kuka nuna bafa faridace wadda akayi exchange da balarabe ba Kanwarta kuka nuna sai Kuma yanzu kuke cewa wai Farida ce Bacin daman tin kafin hajiya ta haifi balarabe tana da mata 2 Farida da wadda ta rasu Amman yanzu Kun nuna cewa Kuma ita Gaskiya ku dinga gyarawa Ngd
My children are really annoyed with the time allocated for advertisements. We all find this series very entertaining but please increase it timing and reduce the advertising time. Shukran lakum
@@Topnotch_Emporium_TV their income is largely on the number of subscribers, like and watch. They’re paid by RU-vid In dollars. Ask around or google it yourself.
Thank you for giving your time and appreciating our series, we really appreciate it. We really tried not to pud ads during the episode until it ends, other series are not doing that, we are sacrificing a lot by not putting ads in the series. Hope you understand. Thank you once again 🙏😍🥰❤️