Hakika na karu da wannan karatun fiye da abinda Malamman da aka hadamu dasu wurin aikin Hajj. Allah SWT Ya sakama Malamman da alheri, Ya tonawa makasan shi asiri dan darajar fiyayyen halitta S.A.W
Allah ya jikan Malan Allah gafarta masa chi da koulihin musilmi Allah ka bamu ikon aikata abinda ke Dédé à wourin Allah da Manzon chi SAW Da baiwar Allah Fati Sidibé Toumani Boukari
As salaamu alaika Ya Rasulillah, As salaamu alaika ya Ababakr, As salaamu alaika ya Umar! Tambaya a nan shin Yan Shia yaya suke yi a wannan wurin?!! 🤔Hmhm! Ya Allah Ka kare mu daga bata. 😢