I'm in love with this series madly. Everything about this movie is perfect, storyline, location, sound, video etc. Thanks to 2Effect Media for this amazing job. Yakubu Mohammed you're simply the best. 👍👍👍💯
This series is very useful, beneficial, emotional and educational to us, Without any exclusion I have no series like this, even Labarina will come after this series 🎉🎉🎉🎉 I like Yakubu Mohammed's acting 👌💪💯
Gaskiya baya yakubu Muhammad bane Ahmad. Dan Allah ahmadin gaskiya yafito kawai sabida ai muryan masoor NE mukeji masur na kwana casa.in. Abokin sahabi madugu kodai bakaso wani yakadakai NE. Agurinta shiyasa kabiyo tannan. Kuma in Allah yayyada. Sani danjane. Zai aureta Ameen ❤❤❤❤❤❤
Sani Danja king of kannywood fari mai farar aniya Allah ya kara lfy da basira da tsawon kwana dan girman annabi Muhammadu Rassulillahi Sallallahu alaihi Wasallama.Allah ya kara daukaka kanfanin 2Effect Sani Musa Danja da Yakubu Muhammed
Masha Allah munyi kallo munji dadin kallon wannan film 📽️ ya kayatar damu sosai yasamu nishadi addua ata akullum itace fatan nasara Allah yayi jagora Ameen masoyinku mai burin son zama jarumin film Dan liman funtua
@@Topnotch_Emporium_TV I just said what I wanted to say, ad I didn't mention your name here... We are difference individuals U take it or leave it, likewise I watch labarina or stop watching it ad it won't change anything oga Be specific ad always mind your so called business
Ameen y hayyu y qayyum allah kacigaba d tsaresu da karesu aduk inda suke allah yadaurasu akan makiyan su har kullim proudly matar sojoji cause shine gatanan don ko mijina namijin duniya kenan allah yacigaba d karmin Ku baki daya
Masha allahu film yayi kyau sosai .don bashida wani aibu annuna fasaha da gwarewar ma'aikata kuma kowa yayi kokari allah yakara basira amin. Ni tambayata daya ne mai kedamun aisha najamu wai ngd.
Masha Allah, Gaskiya film yy kyau sosai wlhi na dade ban film Mai kyau haka ba ga kwararrun jaruma, Abu yy kyau amman Kawu Maina da tun farko baka bayyana mata Kanka ba sai a wannan Gabar,