Masha Allahu shirin yayikeu sosai Nayi mamakin yadda Akashirya nasiha mai anfani ga Al umma Acikin karamin lokaci munabada goyon baya Allah yataimakemu
Aslm,wlh am impressed ,I wish I can like this more than one,inna's matured behavior was awesome,Bazanyi karyaba,sanda akafara wannan New season I didn't like it much sabida new character and sabon aure,anman from sakon da aka gabatar mai mahimmancine ,tik tok is now one of our major problem in Arewa,ba matan aure ba har Yan mata some don't know their limits,Allah yasa sako yaje ında akeso yaje,please we need update about Amina's status and Saratu,Allah ya taimaka,and again this is a powerful message,keep it up👍
Masha allah gaskiya wannan film din yau,yayi sosai wllh yabada ma"ana gaskiya allah yasa sugane masu aikata hali irin nata yan,mt da zawarawa kai harma matan aure baki daya kuma gaskiyar inna ka lalllabata ahan kali dan mace robace zaka iya juyata ko"ina har,kacimma burinka sabanin namiji da yake karfe saida wuta 🔥🔥🔥koda wutar ma sai da 🔨🔨🔨🔨🔨😀😀😀muna godiya sosai allah ya kara daukaka tashar ku daga maman Umar saudiyya.
Allah wanan sakon yaje ga al'umma su gane ilar tiktok ba wai matan aure kadai ba harda yan matan ma da zawarawan saboda rashin kunyar da ake yayi yawa Allah ka karemu daga fitutinin zamani
Mallam sule dan Allah Ina son iyawa wajan da humaira da take tambayar Zainab wai me tayiwa majinta ne, ba wucce minute 2 ba ya Burgeni sosai wajan. Muna godiya sosai from Egypt 🇪🇬
This part is very important, i agree walh hausa land accept marriage violence as nothing, it needs to be treated with care 👍its good you decide to touch this part
Hummm a gaskiya ba hikma ko kadan a cikin wanan fadakarwa ta ku wai in ma ta tabbata fadakarwa 🤔 ina da tambaya kuminene kukeyi da yasha banban da Tiktock 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔