Тёмный

An tono asirin Kasar Saudi Arabia da yadda ake cin Zarafin masu aikatau a kasar…  

ABIS_FULANI
Подписаться 58 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

An tono asirin Kasar Saudi Arabia da yadda ake cin Zarafin masu aikatau a kasar… #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Опубликовано:

 

16 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 65   
@MamonhAlal
@MamonhAlal 11 дней назад
Nidai kan saudiya alhamdulilla Macha Allahu alhamdulilla
@YussufYussuf-i2c
@YussufYussuf-i2c 11 дней назад
Karyane i love saudia arabia ❤❤❤
@NIGERIAJIYADAYAU
@NIGERIAJIYADAYAU 11 дней назад
@@YussufYussuf-i2c kai kake karya don kana da jahilcin abin
@KairyaKoka
@KairyaKoka 11 дней назад
Gaskiya ni wallah 😢
@BilkiIyanana-jl4pc
@BilkiIyanana-jl4pc 11 дней назад
❤❤❤wllh mudai alhamdulillahi
@marymchcn4066
@marymchcn4066 11 дней назад
ai wlh hakane garadasukayi film 👍🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@WebNet-r9p
@WebNet-r9p 10 дней назад
Wlh hakane filane allah sa mudace kainda kakai tunane yafihaka wlh😭😭😭
@juriumar5095
@juriumar5095 11 дней назад
Wallahi kasashen larabawa duka acikin yawan cinsu akwai irin wannan cin zarafin
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 11 дней назад
Masha Allaah 😭😭😭🤲
@salisuahamed2344
@salisuahamed2344 11 дней назад
Wallahi gaskiyane
@abdurahmaneibrahim6850
@abdurahmaneibrahim6850 11 дней назад
Salam abis ina bukatar te makonka kanina ne yabata amaiduguri yanzu wata Uku dan Allah kataimaka kadora min a TikTok
@usmantahirahmad5267
@usmantahirahmad5267 4 дня назад
Subhanallah😢 Allah ya bayyana mu ki shi Allah ya sa ya dawo mu ku da rai da lfy
@YayaMurty
@YayaMurty 10 дней назад
Wlh... Yayi kyau film din nan ga tausayi😢😢
@fadeelahlawal3874
@fadeelahlawal3874 11 дней назад
Wlh gaskiyane naje aikin hajji bana naga yanda ake musu basuda encin basuda sukuni abun tawsayi wlh😢
@hjgtogo8479
@hjgtogo8479 6 дней назад
Salam aeilkoum hummm
@ShdNdnd-i4g
@ShdNdnd-i4g 11 дней назад
Wlh dagaskene Abis ni Nan shedace wlh
@AishaAliBuba
@AishaAliBuba 8 дней назад
wallahi anabauta Kam sosaima
@GavvsggscHavvsgs
@GavvsggscHavvsgs 10 дней назад
Wlhhakane munacinubanmu😭😭🥲
@AlhajiUmbaduAdam
@AlhajiUmbaduAdam 11 дней назад
Ai ba Saudi Arabiya kadai bane Yawancin kasashen larabawa Haka su kawai Allah yasamu dace
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 11 дней назад
Ko wata kasa ana irin wannan, kawai an zuzuta na saudiyya ne saidda an sa nata ido dayawa....Amma dai ba daidai ba ne ah ko wata kasa ma....Allah shirya masu wannan zaluncin idan kuma basu shiryuwa Allah maganin su
@LawanUmar-g8d
@LawanUmar-g8d 11 дней назад
Wlh na kalli film sai da zubar da kulla 😢 Amma kuma kamar ba akan qasar saudia akai ba kamar kasar kuwait Akayi me su ya kalli fassarar hausa sunan sa darasin Rayuwa. Fassarar sultan
@AliyuMakwa
@AliyuMakwa 11 дней назад
Masha Allaah
@Fatima-bq2dr
@Fatima-bq2dr 10 дней назад
Bankalli film dinba Amma anaazabtar da wasu musamman Yan kanfani Ni yanzuhaka a kasarnake dazama Kuma agidan aiki sedai akwai masutsoran Allah basa zaliltar Yan aikinsu kamardai mutanan gidan danakeyanzu wlh innacesunzalilceni Allah seyasaka musu
@MamonhAlal
@MamonhAlal 11 дней назад
Nidai Smasco Raha nake to saudiya alhamdulilla Allah yasakamasuda alkairi kuwane allazi danachi amanu saudiya I love you ❤❤❤❤❤❤ Kar amanta da hima annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam salati astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
@UzaibaYau
@UzaibaYau 10 дней назад
Abinda suke yi yafi haka Allah dai ya yi mana magani
@RashidaIshaqSalisu
@RashidaIshaqSalisu 20 минут назад
Wlh hakane
@A.Kwallijr9A.Kwallijr9
@A.Kwallijr9A.Kwallijr9 10 дней назад
Wlh muma muna Qatar babu aikin yi
@RabiuMikail-nz1ty
@RabiuMikail-nz1ty 11 дней назад
Sunan film din Darasin rayuwa fassarar sultan ne
@AkKa-r6n
@AkKa-r6n 11 дней назад
Wlh da gaske ne😭😭
@IbrahimAhmad-vf7io
@IbrahimAhmad-vf7io 11 дней назад
Wannan gaskiya haka batun yake basu da adalci. Wallahi hatta kodan mutane basu bari ba
@AishaAliBuba
@AishaAliBuba 8 дней назад
Ana bautar dasu koninan nayi ayki acan
@RhcthHbcf-qe2kt
@RhcthHbcf-qe2kt 11 дней назад
Fatanmu allah yasa sugyara Amman gsky basusan darajan dan'adam ba
@حواحوا-ع3ق
@حواحوا-ع3ق 11 дней назад
Aradu da gaskene wasu daga cikin Larabawa, suna bautar,wulakanta,har da kashewa maza da mata,masuyi masu aiki. Sai dai ba duka larabawa suke da wannan rashin Imaninba.
@RukayyatuBalaDauda
@RukayyatuBalaDauda 10 дней назад
Mu Dai har gobe Muna alfahari da saudiya, tunda Allah ya ce amintatcen gari ne. Ba zamu yarda Duk wanni laifin da kake ta fadaba. A kasan Ku Nigeria ana fiye da haka
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 11 дней назад
Ana yimana Amma ba kowa ba gaskiya uawancin larabawa ai gani suke mu bayinsu ne
@Mouctaridrissa693
@Mouctaridrissa693 11 дней назад
Kasashen Larabawa ya suokeyi kadan ne dagatchikinsu basou aikata hakan
@adamamshuwa9285
@adamamshuwa9285 11 дней назад
Wallahi hakane!!!
@footballdreamskills485
@footballdreamskills485 10 дней назад
Haka suke azzalumai
@user-tq9of5ob2i
@user-tq9of5ob2i 10 дней назад
Har kashewa sunayi babu abinda basayi mu samada shekara 30 munatare dasu Munson komai nasu
@SaidouTanimoun
@SaidouTanimoun 11 дней назад
Inba amikaba amada uwanka
@dalhatusaidu5580
@dalhatusaidu5580 11 дней назад
Wlh na kalla seda nayi Kolla
@XjxbXhxb
@XjxbXhxb 11 дней назад
Gaskiya ne Amma ba dukaba
@ZainabYahaya-i5m
@ZainabYahaya-i5m 11 дней назад
Yes 😢
@RhcthHbcf-qe2kt
@RhcthHbcf-qe2kt 11 дней назад
Wllh gsky ne abunda yake faruwa yamafi yawa
@ShafieAlhausawi
@ShafieAlhausawi 11 дней назад
Wlh gaskiya ne wanan labari Amma fa ba dika Aka tsama daiya
@shmsiahwaheb4486
@shmsiahwaheb4486 11 дней назад
Hk ne😭
@jamilahaladu8421
@jamilahaladu8421 11 дней назад
Wallahi anayi azaba iri-iri sau 2 ana siyar ni ana biyun kan a daukini na gudu
@MdThiu
@MdThiu 11 дней назад
Hakane
@SaniArewaMahmud
@SaniArewaMahmud 11 дней назад
Wanan gskyn sosaema hakasuke
@AminuMusayunusa
@AminuMusayunusa 11 дней назад
Allah rufamana asiri
@SaidouTanimoun
@SaidouTanimoun 11 дней назад
Ba kasar saudiyaba dikasar laarabawa Haka ibin yake
@firdausihashim6016
@firdausihashim6016 11 дней назад
Wallahi ana bautar damu sosai mah
@HassanaYusuf-wp1wh
@HassanaYusuf-wp1wh 11 дней назад
Sosai kuwa
@faruksalisuumar1192
@faruksalisuumar1192 11 дней назад
Ba laifi bane afadi kuskuren da wasu sukeyi acikinsu,musamman da niyar kawo gyara.Ammafa kusani wayanda sukayi film din sukuma bautar da Africans da sace duk ma'adanan da muke dashi suke.Karshe banda bakin zalinci na democratic da ake yimana,ta'addanci da sponsoring yan ta'adda suke kanyi. A adalce kamata yayi suyi film su nuna yadda suke kashewa,bautarwa,sache ma'adanai,kirkirar ta'addanci da daukar nauyinshi.Kafin su nuna kuskuren wasu daidaiku a Saudi Arabia.Yakamata mu maida hankali akan matsalar tsaro da take hanamu kwana a gidajenmu.Allah yakawo mana mufita.
@kasimuboss6913
@kasimuboss6913 11 дней назад
Ina yinka bro 😊😊
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 11 дней назад
Ai ba karya akayi musu ba har fiye da haka sunayi gasu musulmai Amma suna abin da ko arne ba zai ba
@NIGERIAJIYADAYAU
@NIGERIAJIYADAYAU 11 дней назад
Ni ina saudi Arabia yanxu haka kuma da gaske ne wllh
@Ammoonhashim
@Ammoonhashim 11 дней назад
Miya kaiku
@NIGERIAJIYADAYAU
@NIGERIAJIYADAYAU 11 дней назад
@@Ammoonhashim Kaddara
@Ammoonhashim
@Ammoonhashim 11 дней назад
@@NIGERIAJIYADAYAU Allah ya rufa asiri ya yassarewa bayinsa
@AbdoulKaderKaka-nl4sb
@AbdoulKaderKaka-nl4sb 11 дней назад
Ni na kelai yauma AKAu tausayi
@Yahuzaadamumallam111
@Yahuzaadamumallam111 11 дней назад
Dagaske mana
@KhadizaKhatun-v6g
@KhadizaKhatun-v6g 11 дней назад
Gwara da aikiy musu haka ko sa sawgr
@AbdallahGambo-h1v
@AbdallahGambo-h1v 11 дней назад
Kazo abaka labari
Далее
How to win a argument
9:28
Просмотров 543 тыс.
Ong Bak | Fight Club Scene
15:05
Просмотров 73 млн