Тёмный

AZURFAR SO EPISODE 3 

Azurfar So Tv
Подписаться 587
Просмотров 1,5 тыс.
50% 1

#izzarso #bakoritv #labarina #zinariyatv #gidanbadamasi #kwanacasain #dadinkowa

Опубликовано:

 

8 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 4   
@hassansididanbalarabe4503
@hassansididanbalarabe4503 3 года назад
Masha Allah
@fiddausidauramooome9695
@fiddausidauramooome9695 3 года назад
Masha allah
@Bulau_Jnr
@Bulau_Jnr 3 года назад
Menene alakar mahaifinta da zoben?
@azurfarsotv1692
@azurfarsotv1692 3 года назад
Zuben guda biyune mahaifinta yanadashi mafin Kamal Wanda ya bata zuben shima Yana dashi. Amma yadda akai mahaifin Kamal yasami zuben shine anyi wani lokaci a baya Wanda mahaifin Kamal da mahaifin yarinyar Aminan junane wata Rana baban yarinyar Saiya Kira wannan Aminin nashi wato mahaifin Kamal yabashi labari Akan wannan Azurfar cewa ankirashi kauye ambashi wannan Azurfar dake gabanshi kuma ance masa itace mabudin sirrin dukiyar zuri arsu. Ganin haka sai mahaifin Kamal yashirya taya zaici Amanar baban wannan yarinyar yaje kauyennan dai y karbi wannan dukiyar da Azurfar yarasa yadda zai bullowa lamarin Saiya yanke shawarar kirkirar kalar wannan Azurfa da baban yarinyar Yanuna masa. Kuma yayi nasara wajan kirkira to a hanyarshi ta dawowa daga wajan wannan kirkirar sai hadarin mota yake kamashi nan danan aka daukeshi zuwa asibiti to achan asibitin dafda zai Mutu yake damkawa Kamal wannan Azurfa yakece masa ya Kula da ita arayuwa Mai muhimmanchice Amma Bai fada masa asalin abinda ta kunsaba.