Тёмный

Baƙon Mako 22/09/2024  

Dan'uwa Rano TV
Подписаться 3 тыс.
Просмотров 958
50% 1

Barrister Abba Hikima Fagge fitaccen Lauya ne mai zaman kansa da ke fafutukar kare haƙƙin talaka a Najeriya, kuma ɗaya daga cikin waɗanda suka assasa sabuwar tafiyar matasa. Ya amsa mana tambayoyi kan muhimman batutuwa da suka shafi siyasa da mulki a Najeriya musamman ma tafiyar matasa da suka ƙaddamar a baya-bayan nan. #news #trending #currentevents #politics #arewa

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 11   
@shuaibuumar8795
@shuaibuumar8795 День назад
Wallahi muna tare daku100✓ no going back the movement is the best 🎉❤❤😊🎉❤
@mannirahmad9648
@mannirahmad9648 День назад
Ma sha Allah Alhamdulillah
@nicholeritajohn8168
@nicholeritajohn8168 2 дня назад
Yauwa barkanka dai 🎉❤
@bishirabdullahi4195
@bishirabdullahi4195 День назад
Munatare daku 💯 insha allahu
@AlyasauKabir
@AlyasauKabir День назад
Masha Allah Allah Ubangiji yakaimu ga gaci alfarmar Annabi Muhammad ( s a wa )
@binonigarba3596
@binonigarba3596 День назад
In sha Allahu zamuyi nasara akan azalumai
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 День назад
Ban taba sauraron Barrister Hikima na tsawon lokaci kamar wannan ba. Wallahi yana daga cikin mutanen da na ke nema, kuma na samu abokin tafiya.
@jegason
@jegason День назад
Muna GDYA Dan uwa Rano
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 20 минут назад
Barr Abba hikima wannan hanyar dakuka dauko addu'a zamuyi tayi tare da aiki Allah ya bada nasara kuma gaskiya irin wannan muka dade muna jira a kasar nan tamu nigeria
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp День назад
🫡🫡🫡🇳🇬 شباب نيجيريا جميعا
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp День назад
الصراحه حكم نيجيريا والسياسيون غير صادقين شباب نيجيريا تعالوا خذوا الحكم ،،،🙏
Далее
Decoding Sri Lanka's presidential election
50:40
Просмотров 7 тыс.
У БЕЛКИ ПОЯВИЛИСЬ КОТЯТА#cat
00:20
Ничего не делаю всё видео 😴
00:33
TURKEY | A Muslim Superpower?
13:52
Просмотров 87 тыс.
Who Controls Egypt? The Untold Details
13:31
Просмотров 105 тыс.
У БЕЛКИ ПОЯВИЛИСЬ КОТЯТА#cat
00:20