Тёмный

Babbar Magana. Matar Shugaban 'kasa, A'isha Buhari, ta sako Shek Pantami a gaba | Kundin shahara 

Kundin shahara
Подписаться 192 тыс.
Просмотров 88 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

15 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 55   
@muhammadalmustapha6591
@muhammadalmustapha6591 4 года назад
Bamusan Ina Kika sa gaba ba. Gaskiya Yana hakuri da ya ran zamani ne tuni lamarin ya canza ya Allah ka kare mana baba! Da ga sharrin harshen mahassada ameen.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 4 года назад
Mallam baze iya kare kowa ba se Allah, kuma Abokin kirki kullum tuna maka lahira yake, iyalan ka kuwa kullum tuna maka duniya suke, kayi riko da abokan kirki, wanda ya tunatar dakai hanyar Aljannah masoyinka ne, dokar Allah tafi ta mutum. Mallam mun gode da katunatar da shugaban qasa damu baki daya. Allah ganar damu.
@qwww321mbhbn5
@qwww321mbhbn5 4 года назад
Mlm cigaba da aiwatar da aiyukan alkhairi karabu da kananu magan ganu hassada ga mairabo takine momi aisha Allah ya shiryeki
@talantseenterprises5968
@talantseenterprises5968 4 года назад
Allah dai yabamu shuwagabannu masu kishin arewachinmu
@abubakarzulkifilu6588
@abubakarzulkifilu6588 2 года назад
Malam isah Ali fantami malami ne Ba lauya ba San Nan shugaba mutane ke xabinshi don ganin chewa xai musu addalchi To Kuma Idan aka samu akasin haka. Shi baxasu Fadi raayinsu ba Idan har mutane baxa su Fadi raayinsu ba ga shugaba Taya xai sanin yayi kuskure. Yagyara
@khulsummohd1980
@khulsummohd1980 4 года назад
Shashasha kawai inaruwansa to wani ya aikeshi yin shugabancin sakarai kawai
@dalhatusalisu8111
@dalhatusalisu8111 4 года назад
Allah yasa mugane gaskiya mom Allah yasaka
@Habeebazamzamvlog3179
@Habeebazamzamvlog3179 4 года назад
Ameen ya rabbi malm🤲🤲🤲
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 4 года назад
allah ya sa ku ga ne ana ce ka fa di alkiri ko ki shu zana cana ya wu ca allah ya shir ya duka wana da bisana zama lafiya afadi lakiri ku ayi shuru dan allah mutane
@anassanusi5348
@anassanusi5348 4 года назад
Allah sarki
@arounaidriss340
@arounaidriss340 4 года назад
Aisha Muhammad bahari kiji shoron allah addini yahana taba jikin matce kaikuma kinaso kihalitta ko to kituba ga Allah malan kayi hakuri daragarka ta gama allah ya daikaka malan Ali isa daraja 1000%1000
@garbalawal1654
@garbalawal1654 4 года назад
To shuwagaban Germany da yayi hanu da itafa,ba asan Allah ya hanaba ne,kudai wlh mayaudarane.
@aliyuyahayadangaladima5495
@aliyuyahayadangaladima5495 4 года назад
Allah ya sauwaqa
@kabirumuhammed8104
@kabirumuhammed8104 4 года назад
Musabiha tsakanin namiji da mace wada ba muharman shiba haramunne,bacin shugaba yasamu asaline dun haka kude kutabbatarda mulkinku yana kan tafarkin Allah da manzon shi
@basirusaidu2629
@basirusaidu2629 4 года назад
Pantami yafi mijinki amfani awajen talakawa kekuma kije kiji da aurenki wawiya
@basirusaidu2629
@basirusaidu2629 4 года назад
Itan banxa
@abubakarharuna8287
@abubakarharuna8287 3 года назад
Maras tarbiya ne Amma yafi baban tai a ilimi, ko babankine yayi laifi Sai an cacakehi gaskiya dayane daga inta Sai bata
@ramlammnhaidar2801
@ramlammnhaidar2801 4 года назад
Allah yasa mudace
@shaharasalisu2389
@shaharasalisu2389 4 года назад
Ameeeen
@rabimuhammadtukur3133
@rabimuhammadtukur3133 4 года назад
AISHA Buhari Dont you ever to insult our Malam.He is better than you far.please respect your self.
@sabiuzakariyya6667
@sabiuzakariyya6667 4 года назад
Allah ya kyauta
@babangidaabdulkarim6128
@babangidaabdulkarim6128 4 года назад
bamuyi
@user-co9km6rw5v
@user-co9km6rw5v 4 года назад
Ba Addini ta damu dashi ba
@salisushuaibu6313
@salisushuaibu6313 4 года назад
Haba baiwar Allah, kun bashi mukamine domin tai makon al'umma ko dan mijinki? Kiji tsoron Allah shi mijin naki sau nawa yakewa talakawa karan tsaye a rana. Mulki kujeran askine yanzu Ina Abiyola ina Obasanjo Ina Matar Jonathan? To kibi a hankali.
@yusufibrahimyakasai5261
@yusufibrahimyakasai5261 3 года назад
Yanzu kuma?
@zaharaddinilawal7582
@zaharaddinilawal7582 3 года назад
hhhhhmmm kamun mutane suyi wa ya fara
@user-gi8ss1id7z
@user-gi8ss1id7z 4 года назад
Hhhhhhhhhhhhhhh yanzu za'a hada jarke
@alhussainshuaib4091
@alhussainshuaib4091 4 года назад
Ai itama yar kasa ce sai ta rika fitowa tana kareshi , Allah yaba matar janatan hakuri
@fatimausman811
@fatimausman811 4 года назад
Ba.abunda ta.iya serashin kunya mijin nata ma bata ragamasa ba Allah ya shiyeki inama baban ya auri wannan matar da kikasa agaba wlh kinabamu mamaki dukkinsauka a.idanun mutane
@حلاتيبضحكاتي-ض2ظ
@حلاتيبضحكاتي-ض2ظ 4 года назад
Yar kauye kiyi Abunda addini yakoyar Karki dami mutane da surutu
@arounaidriss340
@arounaidriss340 4 года назад
Haba aisha al kiwa malan haka ina aya datace a gaisa da matce kibamu ayya,
@elzubairmohammed6113
@elzubairmohammed6113 4 года назад
Ey to kinyi gaskiya tunda kinji zaayi miki kishi ya a social media, pantami bai magantaba, amma yawuce ace baya kokari, dugda cewa shima yanada son asani
@jgdfvhh4753
@jgdfvhh4753 4 года назад
Bakifito kinyi magana akankisankai da akeyi a nagerai ba saidan ansoki mijinki kuyi adalcha kuga idan ba ayaba,ba
@abdullahiahmed9752
@abdullahiahmed9752 4 года назад
Ai ita ta fara zagin buhari
@al-ameenhamisu5641
@al-ameenhamisu5641 4 года назад
To in banda hauka irin naki goggo ai ba mulkin soja muke ba yanzu. Kuma mijin naji uwarme ya amfana mana dashi? Shirme
@ivarianibrahim1486
@ivarianibrahim1486 4 года назад
Kai kubarta baharin mi
@ishaqibrahim2266
@ishaqibrahim2266 4 года назад
Kunsan dama ba kowace mace takeda kishin mijintaba.
@hafsaabubakar4164
@hafsaabubakar4164 4 года назад
Mezece wayeba asuka😂😂😂
@abdulrahamankane9731
@abdulrahamankane9731 4 года назад
Kufara hana kirnafin din mutane takon marasa kishi kawai
@hurmaurmi2808
@hurmaurmi2808 4 года назад
😩😩😩😩
@ishaqabusadiq6476
@ishaqabusadiq6476 4 года назад
ai, itace ta koya masu!!!
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 4 года назад
Arika karanta labaru dai day
@garbalawal1654
@garbalawal1654 4 года назад
To inyaje Germany ko kasar turawa kada I gaida shuwagaban su,mata acan.mayaudara kawai.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 4 года назад
Wallahi ba aiwa Allah wayo, dan ko ina kayi ko kaje Allah yana kallon ka/mu.
@garbalawal1654
@garbalawal1654 4 года назад
@@sakinadeeni4713 haka yake Malama sakina mayaudarane kawai
@rahinatuabdulmumini4473
@rahinatuabdulmumini4473 4 года назад
Mlm kacigaba da nunawa al. Umma abinda yadaci addininmu komawaye munatare da kai
@fatimaalhassandanbatta9086
@fatimaalhassandanbatta9086 4 года назад
Mulkin kenan kuma kundin tsarin kasarmu yabada damar fadar albarkacin baki
@murtalaibrahim8352
@murtalaibrahim8352 4 года назад
Da kadan kadan kowa sai yagane su wayene yan izalu nyayan bidia masu addinin ko shekaru hamsin batayiba amma wai sune na gaske
@abou440
@abou440 3 года назад
Please can you stop your music
@hajiahadiza6784
@hajiahadiza6784 4 года назад
Ki gaya mijinki ya hana kashin kai da talauci a Nigeria
@mctomn3833
@mctomn3833 4 года назад
Allah yabaiwa shugabanninmu ikonyimana aldalci
@dadinsoaure6774
@dadinsoaure6774 4 года назад
Aisha Allah yamaka a kai ki lilkitar mahauka din baki da hankali
@isyakuahmad4381
@isyakuahmad4381 4 года назад
Iku Iku ne bata talakawa kukeba
@balausmanmustapha9606
@balausmanmustapha9606 4 года назад
Gaskiyarki ko mu darajarsa ta ragu a idonmu domin shike hani ga amsar mukami
@khadijamuhd4335
@khadijamuhd4335 4 года назад
Laifin me yayi harzakace haka ko shiyace abashi mukami
Далее
Abin da ya sa na raba gari da Buhari - Atiku Abubakar
16:49
😂😂
00:16
Просмотров 869 тыс.
LERLAWRI FULL MOVIE EN VE R'U (Release a ni ta!)
9:39
KAMAYE YA BANKADO BABBAN SIRRI A BIKIN 'YARSA
7:11
Просмотров 174 тыс.
Larabawan Sudan Ko Mayaudara (Musha Dariya) Video
4:32