Тёмный

Babbar magana. Rigima ta kaure tsakanin 'Yan Kannywood da Shek Idris Bauchi 

Sabuwar Mujalla
Подписаться 62 тыс.
Просмотров 8 тыс.
50% 1

Yan Kannywood sunyi kacakaca da Shek Idris Abdulaziz Bauchi.

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 10   
@zainabs.muhammad6833
@zainabs.muhammad6833 Год назад
Kai mai baya ni amma kasan abinda da Allah yace akan bidi'a ...dama gaskiya ba shida dadi
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Год назад
Wato yanzu malamai basuda iKon isarda sakon Allah. Mutane sosuke abarsu aita sabon Allah ko. To gaskiya mudaina zargin masu Mulki muzargi kammu. Wlh matsala bamu fara ganiba. Tunda muka saki Allah. Dama Allah yace indai mutane suka saki Allah shima zaibarsu. Insuka Koma gareshi zaibasu kariya. Allah yakarawa malam lfy.
@saniabdullahi7154
@saniabdullahi7154 Год назад
Hakane Allah baya jam,I Amma Kuma wannan baya nufin agidan karuwai akwai mumini aiko
@aichaabdouatto5328
@aichaabdouatto5328 Год назад
Da gaskiya su wallahi
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Год назад
Wato gsky daci gareta, me son ka shike fada maka gsky. Mlm yana nufin bakwa aiki da addinin ta wani 6angare ana take dokar Allah, shi kuma 6arna da ake a Maulud yake magana da kirkirar abinda Allah da Manzo basu saukar ba. Mlm yakamta ya dinga fitowa yana bayani dall dalla, wasu basa gane zance a dinkule. Allah ya bamu ikon bin gsky duk dacinta ya shiryemu Amin
@mahamaduadamu1754
@mahamaduadamu1754 Год назад
Amma dan UWA KO manzon Allah (S. A. W )indan Yaga ana aikata badaidaiba bazai fito yakama sunan mutunba saidai yace miyasa mutante suke kaza to KO za fada min a inda musulunci ya yarda Kaci mutuncin dan uwanka dan Yana aikata badaidaiba kafadi alkairi KO kayi chiru KO kana iya ranstewa da girman Allah duk ABINDA yafada Haka yake Allah yabamu IKON gane gaskiya amen
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Год назад
@@mahamaduadamu1754 Eh ka fadi gaskiya, amma nasiha a 6oye ko a 6oye sunansa ya danganta da lefin 6oye mutum yayi ko na sarari, idan wanda ze iya jan mutane akan wanan lefin, kaga dan anwa irinsu waazi a sarari ba lefi bane, dan mai niyyar binsu kar ya fara, amma ba lefi bane wanda yake lefinsa shi kadai dan an masa nasiha a 6oye ko an 6oye sunansa, amma yan’ film da wadanda suke abinda suka ga dama a Maulud abin su a bayyane yake kaga yakamata ayi nasiha a sarari dan suji su gyara etc, sai de idan zaa ai waazin ne ya kamata ayi ta hikima da kuma wara wara ta yadda kowa ze gane ba magana a dunkulle ba, kuma naji wani waazin Mlm ya kuma yi dalla dalla game da waazin yan’ film amma still wasu basu fahimta ba. Daman Allah yace ku yiwa mutane waazi ga wanda waazin zewa amfani. Allah ya ganar damu ya karemu daga sharrin Shaidan Amin
@saifullahihamza98
@saifullahihamza98 Год назад
KUDAI WLLH BAKUDA HANKALI WATO ARABIDAKU KUDANKA TABARGAZAKO KOWA YASAN MATAN KANNYWOOD KAFIN SHEKARA WATA ZAKAGA TASAMU MOTA KO ANBATA TO A INATASAMU ADUBADAI DA HANKALI KUMA WLLH KUNSAN ABINDA MATAN SUKEYI AI MARASA TSORON ALLAH MALAM YAFADI GSKY WLLH AMMA BAKWASO DUK ALLAH ZAIKAMAKU BANZAYE KAWAI
@zeinabadam4
@zeinabadam4 Год назад
,🙆🙆🙆🤦🤦🤦🤦🤦🤦 Allah kyau ta 👏
@ainbenianzeephone8089
@ainbenianzeephone8089 Год назад
dan iskan kukebiyawa meci da adini 🤪
Далее
Bello Turji ya sake aiko wa Bulama Bukarti martani
10:26