Masha Allah Wannan Fadakarwa Ce Mai Muhimmancin gaske ga Maza da Mata! Yanda Nafahimci Wannan Shirin Shine: wadannan Matan ba zabinka bane Su, daya na Hajiya daya na Alhaji kaikuma kayi biyayyane badon kana sonsu ba? Saidai Shikuma Rayuwar Aure Ana Samun Nutsuwa da Shine idan Anyishi saboda Allah! Fadin Allah Ta'alah : Man-amina Salihan min Zhakarin - au'unsa wa-huwa mu'uminun Yu'utiyannahum Hayatun-dayyiba, Wala-yajiziyannahum Ajran-bima kanu-Ya'amalun. Sai Gashi kaikuma Kayishi saboda Biyayya Ga iyaye Amma ka kasa Sauke Hakkokin Su, kuma Allah Yayi Hanida Girmama Wani shikuma Allah Kana Sabamasa, Saboda zaman Aure Farillah Ne Shiyasa Allah Yace : Wattaku Fitinatallazi Latusibannal-lazina zalamu-minkum Hassah. Duk wata biyayya dazakayi wa wani Amma bazaka iya cika Umarnin Allah ba to Wannan Abu Ya wajaba da ka barshi. Bari Nayi gaggawan Neman Episode 2.