Тёмный

Bayan da Abba Kabir ya Caccaki hukumar hisba yanzu yanzu saurari jawabin Dr Abdallah Gadon Kaya.... 

Sunnah Academic
Подписаться 26 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

17 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 20   
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Allah yataimaki malaman sunnah
@suleimanisah918
@suleimanisah918 7 месяцев назад
ALHAMDULLILLAH MASHA ALLAH JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@مريمفلاته-ر8ه
@مريمفلاته-ر8ه 7 месяцев назад
Ameeen yahayya yakaiyum
@mansoroumarou4729
@mansoroumarou4729 7 месяцев назад
Masha Allah
@bassiroualassanhassan6917
@bassiroualassanhassan6917 7 месяцев назад
Inna Lillahi Wa Inna ilaihi raji'oune ya Allah ya kawo sauki
@Bouniyatofawa
@Bouniyatofawa 7 месяцев назад
Innalila wa ina ilaihi rajuoune allah ya chigemana gabah
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Sunnah ❤❤❤
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 месяцев назад
Allah ya sassauta mu dinga hadawa da Alhamdu Lillah ala kulli halin Dusa magani ce ajiki, naji a wata lecture Mallama Khadija tana cewa mutane ku dena cire Dusa acikin Hatsi ko duk ana cire nutrition tace ne, wata tace hakafa ance dabbarka tafika lfy dakyau Ai Mlm Noma ba sai a buhu ba har a tsofaffin robobi, kwanuka, bucket da cikin taya etc duk ana shuka Gsky ko a Turai abincin tsintsaye ne Gero.
@LawanUmar-u7l
@LawanUmar-u7l 7 месяцев назад
Allah yasa albarka
@nuramurtala7759
@nuramurtala7759 7 месяцев назад
Allah mun tuba
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Allah kafitar damu daka kunchin talauchi
@suleimanyahaya3280
@suleimanyahaya3280 7 месяцев назад
Ai sai ma gaba ai wlh ba jaga
@aliyuyunusa9977
@aliyuyunusa9977 7 месяцев назад
Allah ya kare mu da musifa
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 7 месяцев назад
kayday makaryacine mewanna shapi kadayna yaudaran mutane shirme kawai
@LawanGambo-v6c
@LawanGambo-v6c 7 месяцев назад
A gaskiya Mallam ka fadi gaskiya, mu tashi muyi noma mu daina dogara da abincin Kasuwa.
@muhammadkhalil1399
@muhammadkhalil1399 7 месяцев назад
Ni nawa shawarace be kamata masu saka waazi su dunga karya ba. kun saka waazi kum kun alakantashi da governor, wani sai yadauka malam ya caccacki Abba ne. kuma har video din yakare ba inada Abba yashigo. wannan karyace don haka kudaina yaudara dan kuna so akalli video dinku.
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 7 месяцев назад
Gaskiya kafada wai inkabarsu suna neman followers
@sulaimansaniusman528
@sulaimansaniusman528 7 месяцев назад
Gaskiya ne
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 7 месяцев назад
Inna Lillahi Wa Inna ilaihi rajiun Allah huma Ajirni ni fi musibati Wa Aklifni Kairan ma fi ha
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 7 месяцев назад
Allah yataimaki malaman sunnah
Далее
Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami
9:37
Пряный осенний баббл чай
00:44
Просмотров 324 тыс.
Cole Palmer Revenge vs Man City 🥶
00:20
Просмотров 2,2 млн
Jawabin Babban Kwamanda Yayin Dawowarsa Bakin Aiki
23:25
Пряный осенний баббл чай
00:44
Просмотров 324 тыс.