Тёмный

Bayan Kâshè Hassan Nassarullah: ina zargin iran 🇮🇷 da Abubuwa Guda biyu Dr. Idris Abdul-Aziz bauchi. 

Sunnah Academic
Подписаться 24 тыс.
Просмотров 2,8 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

3 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 15   
@belloabdulyakeen5825
@belloabdulyakeen5825 6 часов назад
Masha Allah Dr idris
@truereality4676
@truereality4676 Час назад
Malam kadaina karya nasarullah dasuwa aka kashe tare
@ahmadadamu5601
@ahmadadamu5601 Час назад
Kaji karya
@SadeeqAliyukola-mu9ym
@SadeeqAliyukola-mu9ym 4 часа назад
Mufa Malam indai zasuci gaba da kashe Israelawa wllh zamu goyi bayansu, idan suka gama dasu Sai mudawo muci gaba da Inda muke dasu a Musulunci. Amma for now muna goyamusu baya.
@AliyuHussainiLabaran
@AliyuHussainiLabaran 4 часа назад
Tah seme kaji Wawa Kai Mai kadasa
@Nabelloaliero-q1n
@Nabelloaliero-q1n 5 часов назад
Kaji maganar gaskiya mlm mufa muna tantama akan Iran nan Amma kuma allah yatoni assirinsu
@AsiyaSani-w4g
@AsiyaSani-w4g Час назад
Wallahi mlam kuji tsron allah,iran sun taimakawa mutan Gaza suna kashe Israel mudai hundreds %munasan iran
@nishadi2516
@nishadi2516 41 минуту назад
Amma kai wllh ka cika jakin dakiki.
@abubakaribrahim4678
@abubakaribrahim4678 5 часов назад
A dutsen tanchi tanada Dr jaki
@SadeeqAliyukola-mu9ym
@SadeeqAliyukola-mu9ym 4 часа назад
Haka kuma a nan dai Bauchi ɗin akwai Ra'asul jareema.
@ahmadadamu5601
@ahmadadamu5601 Час назад
Koma Mai kuce shi'a ma yankoma Yan hassada kawai
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 3 часа назад
Kaifa malaminé ba mé fachin baki bah.dan haka ba abounda kasani gameda siyasa Dounia.kouma in wata kasa ta far maki saudia nayi imanin iran tana cikin oukou farko wourin fouskanta abokan gaba.gaba da gaba
@AsiyaSani-w4g
@AsiyaSani-w4g Час назад
Sannu dr jaki😏😏
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x 4 часа назад
Khudba ko kuma hira ko kuma bada labari. To duk wanda yabi dr. Jaki sallah to ba sallahr juma.a yayiba. Azahar yayi wlh
@Shettima
@Shettima 4 часа назад
Akwai a lot of mistakes a cikin jawabin wagga bawan Allah; either ya jahilci the whole sceneries ko kuma akwai munafurci. Allah ya ganar damu.
Далее
Airpod Through Glass Trick! 😱 #shorts
00:19
Просмотров 2,7 млн
LABARINA SEASON 10 EPISODE 10
1:11:46
Просмотров 14 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau /04/10/2024
21:25
Просмотров 1,8 тыс.
Airpod Through Glass Trick! 😱 #shorts
00:19
Просмотров 2,7 млн