Тёмный

BAYAN SHAGO BA ATABA DAN DAMBE MAI KISAN BAHAGON DUTSIN MARI BA INJI SARKI DAN ISAH 

Al'AMEEN SOKOTO TV
Подписаться 26 тыс.
Просмотров 9 тыс.
50% 1

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 14   
@badamasiamadu6421
@badamasiamadu6421 Месяц назад
Al'Amin ina gayamaka Bahagon Dutsen Mari babu kamarsa a duniyar dambe, ko Shago da Ɗandunawa basu kai Bahagon Dutsen Mari
@aminuzango1414
@aminuzango1414 Год назад
Dan Allah a cigaba muji cancan tan kura uban muazu
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@mammangarka3010
@mammangarka3010 Год назад
Al-Ameen ya kamata Indai Monchi DanYarabawa Mai photo yana Raye, to don Allah ka nemeshi domin muji tashi Masaniya gameda Babban Amininshi Kuma Jaruminmu Bahagon Na Dutsin Mari. MunaGodiya.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@aminuzango1414
@aminuzango1414 Год назад
Al ameen baka sa mana cigaban hiran ba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
To
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 Год назад
Gaskiya basarake idan tafiya tayi tafiya zakazo kacemana a tarihin damben gargajiya ba'atabayin gwani Kamar Bahagon Dutsen Mari ba. don ina tunani kakusa kace na D/Mari yafi shago jarumta.
@منسورعثمانمنسورعثمان
E ai shago ba dan dambe bane saboda bayabada fansa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Hhhhhh
@mammangarka3010
@mammangarka3010 Год назад
Sarki Maganarka Gaskiya ce !!! Ko ana So ko ba'a So, Bahagon Dutsin Mari Jarumi ne, kuma Shingin Kayane, ba'a shigarshi sai an Shirya. Kisan Bahago daya, Tamkar Kisan Horo goma ne a Azabce !!!
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Mungode
@aliyumusanjari5708
@aliyumusanjari5708 Год назад
Sarki Dan Isa chairman Katsina dambe chanpion shin Alamin kasan danni kuwa?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Год назад
Hira tagaba dakai za ayi chiyaman
Далее
Shahara (Version 1)
22:08
Просмотров 79 тыс.
O’zim bilib ketvotudima😅
01:00
Просмотров 649 тыс.