Тёмный

Bayyanar Bidiyon fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna Sheikh Bello Yabo ya saki zazzafan Saƙo ga Buhari 

Karatuttukan Malaman Musulunci
Подписаться 285 тыс.
Просмотров 154 тыс.
50% 1

#karatuttukanmalamanmusulunci #belloyabo #karatuttukan #belloyabosokoto

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 164   
@NrsKDDano
@NrsKDDano 2 года назад
Allah y sakawa Sheik Bello Yabo da Alkhairi... Allah yawai ta Mana irin ku..
@faisalumar2114
@faisalumar2114 2 года назад
Aamiin thumma Aamiin
@hadizasani1598
@hadizasani1598 2 года назад
Malam suma basu da imani mai wadanna bayi Allah sukai masu baikamata sukamasuba inda domin Allah kake fadi
@malumannigeria
@malumannigeria 2 года назад
Madallah shaikh Allah ya ba da lada
@faizahaske9527
@faizahaske9527 2 года назад
Allah ya kawo mana karshan wannan iftula'i
@hakilougwaska6770
@hakilougwaska6770 2 года назад
Slm alkm mlm bello yabo wallahi wanan magana d'akayi haka take wallahi allah ubangiji y'a dibamuna hakimu agaresu
@chidiebereokere8543
@chidiebereokere8543 2 года назад
We all had high expectations from PMB… but God will surely deliver this country.. and unite us, we are one people and we are better off together… but politicians use religion to divide us… am a Christian but I listen to Islamic preachings too… the messages are awesome. Allah ya sa mu dace, Allah ya bamu shugaba na Arziki, Allah ya bude Muna Ido karmu sake kuskuren zaban wanda za Kara raba mu, kuma ya samu a wahala… Amin.
@ismailharun7125
@ismailharun7125 2 года назад
Indeed what you have said is so true
@umardahiru6443
@umardahiru6443 2 года назад
Allah ya saka da alkhairi Mallam
@ousmaneakka208
@ousmaneakka208 Год назад
Allah yasaka da alkairi sheik bello yabo
@umarusmanfaruq634
@umarusmanfaruq634 2 года назад
Gaskiya abutakaicini wan Allah ya sakawa malam da Alheri
@adamuabdullahi1990
@adamuabdullahi1990 2 года назад
Allah sarki malam Allah yasakamaka,da alkairi🙏🙏🙏 malam!!! Sukuma Allah yabasu mafita
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 2 года назад
Gaskiya ne malan Allah ya saka da alkairi
@haleematuisah8345
@haleematuisah8345 2 года назад
Ya Allah ubangiji rahama yakawomana dauki Amma najeria Muna cikin garari wllh Allah dai ya kubutar damu
@abbaali8591
@abbaali8591 2 года назад
Wlh gaskiya ne mallam allah ya kara lafiya da nisan kwana buhari ai dan jakane
@hussainhamidan8085
@hussainhamidan8085 2 года назад
Wallahi kuwa
@ibrahimsale1844
@ibrahimsale1844 2 года назад
Allah yasa mudace Amin
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 2 года назад
Allah Ya saka maka d alkhairi, Ya Sheikh
@haliduzakari9646
@haliduzakari9646 2 года назад
This is one of the only Mallam that I respect so far in that north and Nigeria after jafar and albani. Buhari Is a Fulani man.
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 2 года назад
You're Blessed
@dahirumusa1308
@dahirumusa1308 2 года назад
MALAM.... ALLAH YASAKA MAKA DA ALHERI. UBANGIJI ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA YAYIWA RAYUWARKA ALBARKA ADUNIYA DAKUMA LAHIRA TAREDA IYAYENKA GABA DAYA, AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM. YA RABB. YA SAMEE'UL ALEEM.
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 2 года назад
Allah ya saka da Alkhairi sheikh
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 2 года назад
Allah ya kubutar da bayinsa daga hannun azzaluman nan
@ibromusa3057
@ibromusa3057 2 года назад
This is a legend sheikh
@msanisulaiman9797
@msanisulaiman9797 2 года назад
Allah yasa sujiya
@hassanmoduyale1887
@hassanmoduyale1887 2 года назад
May Allah save us from that Fulani thank you sheikh you are the one person that come and depend us thanks you jazakillahu khairan
@_-Fatima
@_-Fatima 2 года назад
Innalillahi wa, inna, ilaihiraji u. Kaduniya inazaki damu. Ya Alllah muntuba kayafe mana zunubanmu ya Alllah katausawa ma wadannan mutanan ka kubutaddasu don darajan da kayiwa Annabi Muhammad S. A.w. Malam muna maka godiya da fatan alkhairi akan jajircewa da kukeyi akan al,umma. Mungode Jzk khairan.
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 года назад
Allah yayi mana maganin wannan mahaukaciyar gwamnati, ya hayyu ya qayyum, tsakanin mu da gwamnati sai Allah ya isa
@alhassanidris4423
@alhassanidris4423 2 года назад
Ka yi masu aduwa dan uwa
@tabiuabbas4227
@tabiuabbas4227 2 года назад
Subhanallah Allah ya rufa asiri ya karemu Allah ya shirya damu baki daya Allah ya bamu zaman lafiya da arziki mai amfani. Pharm. Tabiu Abbas Aminu
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 года назад
Ameen
@sahabello8739
@sahabello8739 2 года назад
MashaAllah Malam ....
@suleimanmanager544
@suleimanmanager544 2 года назад
Buhari ALLAH ya isamana in uwarsace ko yayansa ko uBansane ko matarsa wallahi badebarsuba Koda kwana gomane Amma yanzu wata uku kwana 120 koma fiyeda haka wallahi se ALLAH ya tambayeka ALLAH yaisa
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 2 года назад
Malam kuna yafado cewar shuwagabani suji tsoron Allah , ba yau ba gobeba, duk wani wakilin gwabnati Dake da fada aji, Babu batun tsoron Allah agaban su
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 2 года назад
Allahuma ajeerni Fi musibatihi Allah kasaka mawa bayin Allah n Nan damu Baki daya Allah kafido su cikin Amin chi Allah ka isar musu Mallam kaikuma Allah yasaka Maka da alkhairi
@diarrafantamoutou9193
@diarrafantamoutou9193 2 года назад
Allah yabiya Malan Allah yassa shigabinai sugane Malan Allah yakareka yakare kowa
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 2 года назад
Ya Allah yakawo musu dauki ya kubutar dasu yakawo mana karshin wannan musiba
@dahirumusa1308
@dahirumusa1308 2 года назад
AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM YA ALLAH
@budayaromali6296
@budayaromali6296 2 года назад
Malam Allah shibiyaka idan daireku Nigeria da wlhi hakabatafaru
@webb8875
@webb8875 2 года назад
allah kai. kabasu. kasauya. mana. abindayafi. alkyairi maman. al. amin
@abubakarahmadsani2658
@abubakarahmadsani2658 2 года назад
Allahyakarawamal. Imani da lfy
@abdulsamadsuleiman2286
@abdulsamadsuleiman2286 2 года назад
Subhan-Allah, ALLAH YA Kawo masu mafita
@daawahlillahi6987
@daawahlillahi6987 2 года назад
Ya Allah kasaka wa bayinka
@abdourahamaneada3296
@abdourahamaneada3296 2 года назад
Allah ka taimaki bayika
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 года назад
Allah swt ya karawa malam Bello yabo lafiya da nisan kwana mai Albarka Jazakumullahu khairan.
@auwalplanner2535
@auwalplanner2535 2 года назад
Allah ya saka mana wallahi gwamnatin kasar nan sai dai Allah ya saka mana😭😭😭😭😭
@nouhoubadamassi61
@nouhoubadamassi61 2 года назад
Wanna gaskiya malam belo yabo
@aishasanisaveinmusicarea549
@aishasanisaveinmusicarea549 2 года назад
Gaskiyane malam kayi magana mai kyau Allah yabasu ikon karfo bayin Allah nan, Amiin ya Allah
@safinahmukhtar8118
@safinahmukhtar8118 2 года назад
😭😭😭😭😭
@garbayusuf4461
@garbayusuf4461 2 года назад
Allah yabiya mallam
@mamaneirwatou8749
@mamaneirwatou8749 2 года назад
Amin ya hayyu ya Qayyum
@maryamabdullahi8196
@maryamabdullahi8196 2 года назад
To don allah sukyalesu sujesu kama yaran manyan dan allah wlh zaluncin yayiyawa wlh😭😭😭
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 2 года назад
Habunalahu waniimal wakeel habunalahu waniimal wakeel habunalahu waniimal wakeel Allah ya isaa Allah ka isar ma wanan bayin Allah
@mustaphaabdullahi9021
@mustaphaabdullahi9021 2 года назад
Allah ya shiryar damu baki daya
@hamaoumarouabdoulmajid2022
@hamaoumarouabdoulmajid2022 2 года назад
Allah yabiya malam
@malanusmanmalanusman6626
@malanusmanmalanusman6626 2 года назад
Subbahanallahi innalillahi wainna ilaihi rajuku Allah shiryarda mugayya mutananna Gwamnati yakamata tayi addarshi wlh
@hasheemyusuf6904
@hasheemyusuf6904 2 года назад
May Allah Subhanahu Wata'ala save us and the captives from every evil, ameen thumma Ameen 🙏 jazakalla khairan 🙏.
@alhassanidris4423
@alhassanidris4423 2 года назад
Ameen yaa Allah
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 года назад
Jazakhallahu bikhair sheikh
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 года назад
Allah ya biya mallan
@auwalkhalid2
@auwalkhalid2 2 года назад
Da kyau
@sagirmuhammed2240
@sagirmuhammed2240 2 года назад
Allah ya sakama talakan nageriya
@aliyumuhammed2075
@aliyumuhammed2075 2 года назад
Allah subhanahu wata'ala yayi muna maganin zalunci
@daawahlillahi6987
@daawahlillahi6987 2 года назад
Zalunci zaku tarar Kuma tabbas Allah nada malaiku Shima mutuwa rigar kowa ce
@yusufabdullahi5954
@yusufabdullahi5954 2 года назад
Kai shugaba buhari kaci amanar talakawan nageriya Musamman yan arewa Allah ya isa
@bukhasdigitalacademy5213
@bukhasdigitalacademy5213 2 года назад
Allah yai mana maganin masifar nan, Mal. Sannu da kokari na gayawa shugabannin nan namu gaskia
@yahayaalasanyahayaalasan355
@yahayaalasanyahayaalasan355 2 года назад
Ya Allah kafiddasu daga wannan tsananin da suke ciki dan Annabi s a w
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 года назад
Allah ya saka da alkhairi Mlm. Baa samun mugun sarki sai an sami mugun bafade. Ina ganin wanan abu shiryayye ne fa, dan Buhari da sauran shugabani da alamar juya su ake, tunda baa son muslunci, da masu mulkar duniyar fa, shi isa yafi hu6sa akan wanda ba musulmi ba, watakila hk aka umarce shi. Hadith din Annabi yace duniya Kurkukun mumini ce kuma Aljannar kafiri.
@adamumusa3809
@adamumusa3809 2 года назад
Wannan gaskiya ne
@samueljacob8191
@samueljacob8191 2 года назад
Har yanzu baka tuba ba Buhari munafiki ne tun asali irinku adini ta juya da su idan kana karant alquarani to zaka ji da kuma sani cewa akwai mugun sarki na daya a littafi shi ne firauna
@bilyaminunuhukure8861
@bilyaminunuhukure8861 2 года назад
May God have mercy on us
@muhammadjamilu3176
@muhammadjamilu3176 2 года назад
Shugaba Buhari kaji tsoron Allah, kasani fa bazaka tabbata ba a Saman Mulki Kuma akwai Hisabi gobe kiyama Kuma wlh kasani Babu magana yafiya tsakanin ka da al'umma
@abdullahiibbindalha1345
@abdullahiibbindalha1345 2 года назад
Allah ya kubutardasu
@mustaphasani4555
@mustaphasani4555 2 года назад
Allah ya Sakama da Alkhairi
@bilyaminuismaila9155
@bilyaminuismaila9155 2 года назад
Allah Kara lafiya
@djareebaba136
@djareebaba136 2 года назад
ALLAH yasaka da alkairi malam
@abdurrahmanabdulqadir4006
@abdurrahmanabdulqadir4006 2 года назад
Wallahi kasarmu saikace ba musulmai Yan bindigannan basa tsoran Allah Wallahi zasu hadu da Allah
@azeezoladimeji6683
@azeezoladimeji6683 Год назад
Gaskiyane malama
@maryamabdullahi8196
@maryamabdullahi8196 2 года назад
Wannan gaskiya ne malam wlh yaci amanarmu allah yasakamasu
@ummarabdullahi6551
@ummarabdullahi6551 2 года назад
Amin
@jafarusunusi5703
@jafarusunusi5703 2 года назад
ya allah katsairatar da wadannan bayinnaka
@taheerztaheer1583
@taheerztaheer1583 2 года назад
Allah saka ma mallam
@kabirdahiru7897
@kabirdahiru7897 2 года назад
Sakallahu kairan!
@habibaali4263
@habibaali4263 2 года назад
Mlm Allah yasaka
@faisalumar2114
@faisalumar2114 2 года назад
Allah yasaka mana buhari
@fatimakeraukerau4876
@fatimakeraukerau4876 2 года назад
Hasbunallahu wani'ima wakeel
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 года назад
Innalillahi wainna ilaihi raji'un Allah ya kubutosu cikin Aminci da koshin lafiya ga iyalansu. Wanna gomnati Allah swt ya sanya tausayi wayinan bayin Allah cikin zuciyarsa lamarin yayi munin gaske kwarai Allah swt ya kawomana karshan wanna musibar haka.
@hamadouadamou8380
@hamadouadamou8380 2 года назад
الله المستعان
@ishalik0145
@ishalik0145 2 года назад
Ya Allah ka karya gwamnati azzaluman apc ka mana zabi da mafi alkhairi shugabanni
@muhammadnurahassan5143
@muhammadnurahassan5143 2 года назад
Innalillahi wainna ilaihi raji'un Allah ya bayyanasu cikin aminci da kwanciyar hankali
@rukayyatabdullahi7883
@rukayyatabdullahi7883 2 года назад
Ya Allah kafi karfin abin da yafi karfimmu ya Rabbi 😭😭😭😭
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 года назад
Ameen
@alhassanidris4423
@alhassanidris4423 2 года назад
Ameen yaa Allah
@habibou.ibrahim9107
@habibou.ibrahim9107 2 года назад
🤔 Allah ya kyauta mana Allah ya fidda bayinsa dagacikin Wannan ƙaggi ,😭😭😭😭😭😭
@alhassanidris4423
@alhassanidris4423 2 года назад
Ameen yaa Allah
@abubakarmuhammad6140
@abubakarmuhammad6140 2 года назад
Subahanallah
@solomoniliya9584
@solomoniliya9584 2 года назад
Malam kune kuka ce mana, mu zabi azalumin, maci amanar. Yanzu kuma kune Kun shige gaba Kuna ce mana mu zabi musulmi ko shi mai aminci ko Mara aminci.ne.
@salehibrahimsaleh1232
@salehibrahimsaleh1232 2 года назад
Allah ya tsare mu
@aishainusa5415
@aishainusa5415 2 года назад
Mal Allahu y karamaka lpy.allahu y kubutar Mana da su Ameeeen y hayyu y qayyum
@abdoullahimamman9954
@abdoullahimamman9954 2 года назад
Allah ya sawake
@abubakaibrahim950
@abubakaibrahim950 2 года назад
حسبي الله ونعم الوكيل لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
@abdullahidauda6080
@abdullahidauda6080 2 года назад
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un Allah ka kawo mana dauki. Kuma Malam a ringa sa sunan Governor's, Senators, Reps, Ministers, Service Chiefs, Manyan Malamai, Human Right, Kowa yayi shiru.
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 2 года назад
Gaskiyane
@haliduzakari9646
@haliduzakari9646 2 года назад
Buhari mugu mugu mutumne shagu
@kamalumar4239
@kamalumar4239 2 года назад
Allah ya sakama da mafificin Alkhairi malam🙏 sukuma muna yimusu fatar Allah ya kubutar dasu cikin aminci 😭😭😭
@mahamansanichiitou269
@mahamansanichiitou269 2 года назад
Wyo wayo Allah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@habeebnagodetvsport
@habeebnagodetvsport 2 года назад
Gaskiya
@abdoullahimamman9954
@abdoullahimamman9954 2 года назад
Wlh ka fadi gaskiya malan
@soufian6316
@soufian6316 2 года назад
Amin ya Allah
@abdoulkadirousore1750
@abdoulkadirousore1750 Год назад
Boura
@suleimanabdullahi1292
@suleimanabdullahi1292 2 года назад
Allah ya saka da alqari mallan
@belloahmad6813
@belloahmad6813 2 года назад
Allah Ka Fito Dasu Araye Ka Kare Mu Baki Daya
@jannahismail5416
@jannahismail5416 2 года назад
Ameen dan Isar manzon Allah
@abdullahiadam3898
@abdullahiadam3898 2 года назад
Ya rasulullah
@salisuabdullahi3084
@salisuabdullahi3084 2 года назад
Kaddarata
@sanitanimu6926
@sanitanimu6926 2 года назад
Innalillahi wa inna ilaihi raji un
@bubahassansadeeq6722
@bubahassansadeeq6722 2 года назад
😭😭😭😭
@maiangwazakari652
@maiangwazakari652 2 года назад
حسبنا الله ونعم الوكيل
Далее
Siffofin Dujjal, lokacin bayyanarsa | Sheikh Bello Yabo
37:43
Raddi ga mai kwano  sheikh bello yabo
39:04
Просмотров 142 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 7 ORIGINAL.
1:15:34
Просмотров 113 тыс.
RADDIN BELLO YABO ZUWA ME KWANO, ME KWANA YATARO MATCH
1:03:31