Him to ina inda suka ffata Da Sojojin ina gawar soja ko gudanai Ai bazai yiwu Ayihka BAAKASHE KOWA BA ALLAH YA RUFA ASIRI ALLAH YA TONA MAKU ASIRI DUK WANDA YAKE DA SA HANNU ACIKI
Dan atsoratar da mutanene dan sun fara daukan mataki da kansu dan Allah kar gwiwarsu ta sare sucigaba da tunkarar su suma su kwace kayan da aka basu ai allah sai yai maganin azzalumai
AA ba sun kwace tankokin yaqi ba. An kai musu kayan yaqi dai. Wnn ai yaurada ce again it's slap on Nigerian army's face for a small group of terrorists like this to defeat them